Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da ƙara a wata kotun ƙasar Amurka domin ƙalubalantar fitar da wasu bayanan da …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da ƙara a wata kotun ƙasar Amurka domin ƙalubalantar fitar da wasu bayanan da …
Wata kotu a Amurka ta bai wa Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta ƙasar, FBI, wa’adin wata guda domin ta bayyana dalilin da ya sa wasu …
Babbar Kotun Jihar Kano, karkashin jagorancin Mai Shari’a Maryam Ahmed Sabo, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Saudat Jibrin Farawa bayan ta same …
Muzambilu Ado, Darakta mai rikon mukamin Sashen Hulda da ‘Yan Jaridu da Kididdiga a Kotun Daukaka Kara ta Shari’a ta Jihar Kano, ya shigar da …
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 24, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta ba da umarnin kamo Hon. Aliyu Ibrahim Haidar duk inda yake …
Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom da ke zama a Uyo ta yanke wa wani mutum mai suna Ndifreke Isaiah Nelson mai shekara 33 hukuncin kisa …
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman hukuncin ɗaurin shekaru 75 a gidan yari. A ranar Larabar nan …
Kotun majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland a Kano, ƙarƙashin mai shariʼa Halima Wali ta hana jarumar Kannywood Rashida Adamu Mai Saʼa yin posting …
Babbar Kotun Tarayya da ke Dutse a Jihar Jigawa ta umarci Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), da ta saki matashiyar nan Walida Abdulhadi tare …
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Abuja, a ranar Litinin, ta umarci ’yan jarida da ke bibiyar shari’ar wasu mutum shida da ake …
Daga Rabiu Usman Babbar kotun tarayya me lamba 1 dake zaman ta a kano Karkashin me Shari’ah ML Shu’aibu ta Cigaba da sauraron karar da …
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Kano ta ɗauki matakan ladabtarwa kan wasu alkalan kotuna da ma’aikata bayan samunsu da laifukan cin hanci, nuna son …
Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …
Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …
Direban matar Sarki Sanusi II ya amsa cewa shi ne ya shiga ɗakinta ya sace mata gwala-gwalai da darajarsu ta kai Naira miliyan 60. Wata …
Wata Kotu da ke zaune a Abuja ta fitar da umarnin bench warrant domin kamo tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki (SAN), sakamakon rashin halartar shari’a …
Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Abdu Mai Wada Abubakar ta yanke hukuncin tube Abdullahi Basaf daga mukaminsa na shugaban karamar hukumar Kumbotso, …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta hana gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa, sake tsayawa …
Gwamnatin jihar Kano a ranar Laraba ta gabatar da takardun tuhuma gaban kotun majistiri dake No-man’s-land kan matasa 3 da ake zargi da kisan matar …