Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa

IMG 20250403 125938

Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa

Kawo yanzu haka hayaƙi ya turniƙe ginin Ado Bayero dake Kofar Nassarawa in da jami’ar ta Northwest ta ke.

Wanda hake ke nuna tashin gobara a hawa na karshe na ginin.

Babu cikakken bayani yadda gobarar tashi ko kuma musabbabinta illa dai masu wuce ne ke ta daukar hoton wutar suna sa wa shafukan sada zumunta.

Karin bayani nan tafe.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *