Gwamna Yusuf Ya Amince Da Naɗin Sabbin Manyan Sakatariyar (Permanent Secretaries) da Sauya Wuraren Aikin Wasu

FB IMG 1778588658214

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin sabbin manyan sakatariyar (Permanent Secretaries) guda goma sha tara (19) tare da sauya wuraren aikin wasu Sakatarorin Dindindin din su (14) a Ma’aikatu, Hukumomi da Sassan Gwamnatin Jihar.

 

Sabbin manyan  Sakatarorin da Ma’aikatun da aka tura sun haɗa da:

 

Muhammad Sani Suleiman – Sashen Manufofi da Gudanarwa, Gidan Gwamnati.

 

Bashir Yusuf Al-Awwal (Mukaddashin Sakataren Dindindin) – Sashen Tsare-tsare da Dabaru, Gidan Gwamnati.

 

Bashir Ado Gaya – Ofishin AGS (Ofishin Mataimakin Gwamna).

 

Dr. Sani Lawan Gwarzo – Daraktan Ayyuka na Musamman, Ofishin Mataimakin Gwamna.

 

Abdulkadir Shehu – Ma’aikatar Lafiya.

 

Umma Dallatu – Ma’aikatar Tsare-tsare da Kasafin Kuɗi.

 

Muhammad Musbahu Yahuza – Ma’aikatar Filaye da Tsare-tsaren Birane.

 

Rabi Ibrahim Waya – Ma’aikatar Raya Kiwo.

 

Hauwa Nuhu Wali – Ma’aikatar Harkokin Addini.

 

Dr. Halima Ibrahim Mukhtar – Ma’aikatar Zuba Jari da Kasuwanci.

 

Uwani Ahmad Balarabe – Ma’aikatar Ayyuka na Musamman.

 

Tsoho Aliyu Rogo – Ma’aikatar Yaɗa Labarai.

 

Engr. Dauda Garba – Ma’aikatar Wutar Lantarki da Makamashi Mai Sabuntawa.

 

Idris Lawan Shanono – Ma’aikatar Matasa da Wasanni.

 

Umma Abbas Sunusi – Ma’aikatar Al’adu da Yawon Buɗe Ido.

 

Aishatu Abdulkadir – Ma’aikatar Mata, Yara da Masu Bukata ta Musamman.

 

Hannatu Ado Gwaram – Sashen SERVICOM.

 

Nura Abba Dandago – Majalisar Masarautun Jihar Kano.

 

Rabi Inuwa Hussain – Hukumar Kayan Aikin Ilimi ta Jihar Kano (KERD).

 

Haka kuma, Gwamnan ya amince da sauya wuraren aikin waɗannan Sakatarorin Dindindin kamar haka:

 

Salisu Mustapha – daga Sashen Kula da Ma’aikata (OHCS) zuwa Ofishin Majalisar Zartarwa/AGS.

 

Abba Adamu Danguguwa – daga Ma’aikatar Kimiyya da Fasaha zuwa Sashen Kula da Ma’aikata (OHCS) zuwa Ofishin Majalisar Zartarwa/AGS.

 

Binta Lawan Aliyu – Policy and Administration Government House zuwa Ma’aikatar Gona

 

Pharm. Aminu Bashir- daga Ma’aikatar Lafiya zuwa

Ma’aikatar Ilmi

 

Mustapha Nuruddeen Muhammad – daga Ma’aikatar muhalli zuwa Ma’aikatar kimiyya da fasaha

 

Bashir Sunusi – daga Ma’aikatar Gona zuwa

Ma’aikatar Tsaro da ayyuka na musamman na cikin gida.

 

Tijjani Muhammad Sharif – daga Ma’aikatar Gidaje zuwa Ma’aikatar ma’adanai da arzikin kasa.

 

Engr Garba Adamu – Ma’aikatar kula da aikace-aikacen gwamnatin Kano (Public Procurement, Project Monitoring and Evaluation) zuwa Ma’aikatar Ruwa

 

Dr. Hadi Bala – daga Affairs Ministry of Humanitarian zuwa Directorate of Environment & Climate Change, Ministry of Water Resources, Environment and Climate Change.

 

Engr. Abdurrazak Haruna – daga Ma’aikatar Ruwa zuwa Ma’aikatar Ma’aikatar kula da aikace-aikacen gwamnatin Kano (Public Procurement, Project Monitoring and Evaluation)

 

Abdulmuminu Musa Aliyu – daga Ma’aikatar Sufuri zuwa Ministry of Humanitarian Affairs

 

Usman Bashir Maikano -daga Ofishin mataimakin Gwamna zuwa ma’aikatar Sufuri.

 

Musbahu Ahmed Badawi – daga Ma’aikatar Raya birane zuwa ma’aikatar gidaje

 

Ibrahim Garba Kabara – daga Ma’aikatar ayyuka na musamman zuwa ma’aikatar raya birane

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *