Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da ranar Litinin, 3 ga Agustan 2026, ce za ta fara gudanar da shirin Auren gata
Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, inda ta bayyana cewa an kammala shirye-shiryen fara shirin.
Hukumar ta kuma buƙaci duk waɗanda aka tantance domin cin gajiyar shirin da su ziyarci sakatariyar ƙananan hukumominsu domin karɓar duk wani tallafi da Gwamnatin Jihar Kano ta tanadar musu.
Ta ƙara da cewa yin hakan zai taimaka wajen tabbatar da gudanar da shirin cikin tsari da kuma sauƙaƙa wa waɗanda za su amfana da shi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
