Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da dukkan ma’aikatan gwamnati cewa an tura musu Naira ɗaya (₦1) a asusun albashinsu domin gwajin sabon tsarin biyan albashi.
Sanarwar ta fito ne daga Ofishin Accountant General na Jihar Kano, inda aka bayyana cewa tura ₦1 ɗin wani gwajin tsarin sabon Salary Payment Gateway ne da aka fara amfani da shi.
Ofishin ya jaddada cewa kudin ₦1 ɗin ba albashin watan Satumba ba ne, illa wani mataki na gwada sabon tsarin kafin fara amfani da shi wajen biyan albashin ma’aikata.
A cewar sanarwar, za a gudanar da aikin tabbatar da ingancin tsarin kafin a kammala biyan albashin watan Satumba.
Ofishin Accountant General ya bukaci ma’aikatan jihar da su lura da wannan bayani domin kauce wa fahimtar cewa N1 ɗin da suka gani a asusun bankinsu shi ne albashin watan Satumba.
Sanarwar ta kuma bukaci a yada bayanin ga dukkan ma’aikatan gwamnati domin tabbatar da cewa kowa ya samu cikakken bayani kan wannan gwajin tsarin.
Daraktan KIPPIS, Bashir Ado Kibiya, ne ya sanya hannu kan sanarwar.
SOURCE: Office of the Kano State Accountant General
Alfijir Labarai
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
📢 KU CI GABA DA BIN ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sabbin labarai, rahotanni, bincike, shirye-shirye da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da sauran ƙasashen duniya.
📞 TUNTUBE MU
Domin samun ƙarin bayani, turo mana da labari, haɗin gwiwa, tallace-tallace, ɗaukar nauyin shirye-shirye ko wasu buƙatu:
📱 +234 803 207 7835
📰 Kuna da labari ko wani muhimmin bayani?
Ku turo mana da labaran gaggawa, sanarwar hukumomi, jawabi, sanarwar taro da abubuwan da suka shafi al’umma domin tantancewa da yaɗawa.
🤝 KU YI HAƊIN GWIWA DA MU
Muna maraba da mutane, ƙungiyoyi, hukumomi da ‘yan kasuwa masu sha’awar:
• Haɗin gwiwar kafafen yaɗa labarai
• Tallace-tallace
• Daukar nauyin shirye-shirye
• Haɗin gwiwar kamfanoni da hukumomi
• Rahotanni na musamman da bincike
• Tallata taruka da shirye-shirye
📞 Domin tattaunawa:
+234 803 207 7835
🌐 KU BI MU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA
🐦 X (Twitter):
“Ku bi mu a X” https://twitter.com/Musabestseller?s=09
📘 Facebook:
“Ku bi mu a Facebook” https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
🧵 Threads:
“Ku bi mu a Threads” https://www.threads.net/@alfijirlabarai
▶️ YouTube:
“Ku yi Subscibe a YouTube https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
📸 Instagram:
“Ku bi mu a Instagram” https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 SHIGA GROUP WHATSAPP
Ku kasance cikin masu samun sabbin labarai, shirye-shirye, rahotanni da muhimman sanarwa kai tsaye ta WhatsApp.
👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f?s=cl&p=a&mlu=4&ilr=4
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
📰 Labarai • Rahotanni • Bincike • Shirye-shirye • Wayar da Kai
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
