Jam’iyyar NNPP ce ta lashe zaɓen cike gurbi na kujerar ɗan majalisar jiha mai wakiltar Ɓagwai da Shanono da aka gudanar ranar Asabar.
Lokacin da yake bayyana sakamakon zaɓen a cikin daren da ya gabata, baturen zaɓen Farfesa Hassan Adamu Shitu ya sanar da Ali Hassan na NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen Bagwai da Shanono da ƙuri’a 16,198.
Sakamakon ya nuna cewa ya doke ɗantakatarar APC mai adawa Ahmad Muhammad Kadamu, wanda ya zo na biyu da ƙuri’a 5,347.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
