Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
IMG 080145 27726 1785135727201
Kano Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kama Tare da Dakatar da Masu Kokarin Rushe Tsohuwar Gadar Watari A Jihar

Posted onJuly 27, 2026July 27, 2026
IMG 121335 26726 1785064422769
Kano Labarai

Kungiyar Wazobia Ta Karrama Sheikh Ibrahim Khalil Da Lambobin Conflict Management Campion da Global Peace Ambassador Award

Posted onJuly 26, 2026July 26, 2026
IMG 20260725 WA1951
Abba Gida Gida Labarai

Gwamnan Kano ya lashe babbar Kyautar Jagoranci ta ƙasa da ƙasa wajen sauya fasalin ilimi a jihar daga London

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026

LATEST POSTS

IMG 080145 27726 1785135727201

Gwamnatin Kano Ta Kama Tare da Dakatar da Masu Kokarin Rushe Tsohuwar Gadar Watari A Jihar

Posted onJuly 27, 2026July 27, 2026 Kano, Labarai
IMG 121335 26726 1785064422769

Kungiyar Wazobia Ta Karrama Sheikh Ibrahim Khalil Da Lambobin Conflict Management Campion da Global Peace Ambassador Award

Posted onJuly 26, 2026July 26, 2026 Kano, Labarai
IMG 20260725 WA1951

Gwamnan Kano ya lashe babbar Kyautar Jagoranci ta ƙasa da ƙasa wajen sauya fasalin ilimi a jihar daga London

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026 Abba Gida Gida, Labarai
IMG 20260725 WA1675

Ƙalubale Da Cigaban Iran: Dubu 1, A Najeriya Daidai Take Da Dubu 30 A Iran Duk Da Takunkumai Da Suka Kewayeta

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026 IRAN, Labarai
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ta Amince Da Biya Wa Dalibai Mutum Dubu 7 Kudin Makaranta

Hakan na zuwa ne dai a daidai lokacin da daliban jami’ar ke ci gaba da kokawa da karin kudin da jami’ar ta yi. Alfijir Labarai …

By Musa Bestseller
Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

U K Mai Shayi Sun Tanadar Muku Nau’ikan Shayi Kala 37, Har Da Haɗin Ma aurata

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Kamfaninmu ya shahara ne wajen samarwa al’umma nau’ikan shayi sama da kala 35, domin inganta Lafiyar al’umma da samun nutsuwa. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Saki Sunayen Daliban Da Suka Sami Tallafin Karo Karatu Zuwa Kasashen Waje

Posted onAugust 23, 2023August 23, 2023

Sanarwar ta fitar da jerin sunayen daliban da suka yi nasarar samun gurbin shiga Jami’ar MEWAR AND SR UNIVERSITIES dake kasar Indiya Alfijir Labarai ta …

Labarai, Police

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Bada Umarnin Cafko Wani Ɗan Sanda Kan Rabgawa Wani Mutum Mari

Posted onAugust 23, 2023August 23, 2023

Rundunar ‘yan sandan Najeriya kungiya ce mai da’a sosai, kuma ba za ta taba amincewa da rashin da’a na jami’in da aka gani a bidiyon …

Abuja, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Ministan Abuja Ya Amince Da Ruguje Wasu Gine-Gine 6000 A Abuja

Posted onAugust 23, 2023August 23, 2023

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike ya amince da rusa gine-gine 6,000 a gundumomi 30 na birnin. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar babban birnin tarayya …

Jami a, Labarai

Kotu Ta Daure Tsohon Malamin Jami’a A Kan Samunsa Da Kalaman Ɓatanci A Facebook

Posted onAugust 23, 2023August 23, 2023

Kotu ta yankewa wani tsohon malami a Sashen Kimiyyar Chemistry na Jami’ar Nnamdi Azikiwe, Awka, Peter Ekemezie, hukuncin daurin watanni shida a gidan yari saboda …

Kotu, Labarai

Musa Iliyasu Ya Maka Gwamnatin Kano Da Hukumar Karbar Korafe-korafe A Gaban Kotu

Posted onAugust 23, 2023August 23, 2023

Tsohon kwamishinan ma’aikatar raya karkara Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso ya maka gwamnatin jihar kano da hukumar karɓar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa a …

Ibtila i, Labarai

Wata Mata Ta Kashe Dan Kishiyarta Kwana 4 Da Haihuwarsa

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Wata mata mai suna Furera Abubakar, ta kashe jaririn da kishiyarta ta haifa mai kwana hudu a kauyen Bantu da ke Karamar Hukumar Ningi a …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya kori shugaban hukumar NIMC Tare Da Naɗa Madadinsa

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya kori Darakta-Janar na Hukumar Kula da Shaidar ɗan Kasa, NIMC, Engr. Aliyu Abubakar Aziz. Alfijir Labarai ta rawaito mai ba shugaban …

Kasashen Waje, Labarai

Aljeriya Ta Gargadi Faransa Kan Amfani da Sararin Samaniyarta Wajen Kaiwa Nijar Hari

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Aljeriya ta ki amincewa da bukatar Faransa ta amfani da sararin samaniyarta wajen kaddamar da duk wasu ayyukan soji a Jamhuriyar Nijar. Alfijir Labarai ta …

Canjin Kudi, Labarai

Ta Leko Ta Koma! Kudaden Waje Sun Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 895 / Siyarwa …

Labarai, NIJAR

An Kashe Sojojin Nijar 12 A Wani Harin Kwanton Bauna

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Martanin da dakarun sojin suka mayar ya jawo asarar rayuka sosai a gwabzawar. Alfijir Labarai ta rawaito ana zargin masu ikirarin jihadin sun kashe sojojin …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Masu Ɗaukar Hoto Na Arewa Sun Magantu Kan Hannatu Ministan Fasaha Da Al’adu

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Kungiyar masu daukar hoto ta Arewa da kwararrun masu daukar hoto na Najeriya reshen Kano sun taya sabuwar ministar fasaha, al’adu da tattalin arziki, Hannatu …

Arewa, Labarai

Arewa Oil & Gas Ta Ƙaddamar Da Sabon Shugaban AROGMA Yayin Babban Taronsu A Kano

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

A yau, mun samu wani ƙarin gagarumin ci gaba a tarihin fannin makamashi,” Alfijir Labarai ta rawaito Ƙungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta …

Labarai, NIJAR

Paparoma Francis Ya Tsoma Baki Kan Takaddamar ECOWAS Da Nijar

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Daga Aminu Bala Madobi “Ina addu’a ga kokarin da kasashen duniya ke yi na samar da mafita domin amfanin kowa.” Alfijir Labarai ta rawaito Paparoma …

Labarai, Shugaba Tinubu

Atiku Kwankwaso Da Obi Sun Shirya Bawa Tinubu Ruwa A Kotu

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Wasu jiga-jigan ‘yan siyasa uku a Najeriya Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, Rabi’u Kwankwaso na jam’iyyar NNPP da Peter Obi Na …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Manajan Jirgin Kasa Na Abuja-Kaduna A Najeriya

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Kamen na shi ya biyo bayan fallasa sanarwar gargadin harin ta’addanci da za a kai kan layin dogo na Abuja zuwa Kaduna. Alfijir Labarai ta …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Sabbin Ministocinsa

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabbin ministocinsa bayan Majalisar Dattawan kasar ta tantance su. Alfijir Labarai ta rawaito rantsuwar na zuwa ne …

Labarai, Zanga Zanga

Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Ƙyamar Cin Hanci A Kotunan Zaɓe Na Kano

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Wasu kungiyoyin fararen hula a Kano sun gudanar da zanga-zangar nuna kyamar zarge-zargen cin hanci da rashawa da ya dabaibaye kotunan sauraren kararrakin zabe. Alfijir …

Labarai, Masarauta

Tirka Tirka Wani Hakimin Yayi Murabus Daga Mukaminsa

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Hakimin ya yi murabus ne bayan Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ya ki amincewa da nadin Mai Unguwar Gwaba. Alfijir Labarai ta rawaito Ja’afaru, wanda kuma …

Posts pagination

‹ 1 … 220 221 222 223 224 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab