Alfijir Labarai ta rawaito Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da sojojin juyin mulki Jamhuriyar Nijar din suka fitar. Domin Samun sauran shirye shiryenmu, …
Alfijir Labarai ta rawaito Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da sojojin juyin mulki Jamhuriyar Nijar din suka fitar. Domin Samun sauran shirye shiryenmu, …
Hukumar na binciken wani lamari da bukatar samun wasu bayanai daga ofishinku wanda ya zama wajibi. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Yaki da Masu yi …
‘ Ƙungiyar Dillalan Fetur Da Iskar Gas Ta Arewacin Najeriya, Ta Sha Alwashin Haɗa Hannu Da Kamfanin NNPCL Da Masu zuba Jari Na Ƙasashen Waje …
A ranar Juma’a ne wata yar sanda ta harbe kanta har lahira a ofishin ‘yan sanda na Kiandutu da ke Thika. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa Siya = 908 / Siyarwa …
Wannan dai shi ne dalilin da ma’aikatar ta bayar kan korar takwaransu na kasar Faransa, Sylvain Itte. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Sojin Nijar ta …
Jami’an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) sun kama wasu matasa 23 bisa zargin zambatar mutane ta intanet da …
Ministar harkokin jin-ƙai da kawar da talauci ta Najeriya, Betta Edu ta ce gwamnatin ƙasar za ta yi aiki kafaɗa-da-kafaɗa da gwamnonin jihohi, da ƙananan …
Kamfanin dillancin labaran Nijar ANP ya ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum 32 cikin watannin baya-bayan nan. Alfijir Labarai ta rawaito Yankin Tahoua da ke …
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a zaben 2023 ya sake ziyartar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a Abuja. Alfijir …
Wannan ne karo na hudu da ake zargin Donald Trump da aikata manyan laifuka a wannan shekarar. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon shugaban kasar Amurka …
Alfijir Labarai ta rawaito marubuci Fauziyya D Sulaiman ta wallafa haka a shafinta kamar haka ABUN KAMAR DA WASADazu wani ya kirani ya gaya mun …
Barasta Badamasi Sulaiman ya magantu kan daukaka karar da Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya shigar a abuja Alfijir Labarai ta rawaito cewar an daukaka …
Kotun daukaka kara, da ke zamanta a Abuja ta kori karar da Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya shigar na neman a yi watsi …
Yan takarar shugabancin Amurka na Jam’iyyar Republican sun fara muhawara a daren Laraba a babban taron farko na zaben Shugaban kasa na shekara mai zuwa. …
Hakan na kunshe ne cikin zaman da majalisar zartarwa ta gudanar a ranar laraba karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf Majalisar zartarwa ta amince da …
jami’in na DSS ya yi wa Mista Oludele mummunan rauni a kwankwaso, kuma an kai shi asibiti domin yi masa magani. Alfijir Labarai ta rawaito …
Rahotanni daga Abuja, babban birnin Nijeriya na cewa mutane da dama sun mutu sakamakon ruftawar wani gini yayin da ake shatata ruwan sama ranar Laraba …
Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi …