Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Kano sun shiga hannu bayan sun harbe wata budurwa mai shekaru 19, Patience Samuel, a …
Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Kano sun shiga hannu bayan sun harbe wata budurwa mai shekaru 19, Patience Samuel, a …
Daga Bello Basi Fagge Akwai mutanenmu da yawa suna tambayan cewa koh Sanata Natasha Musulmace? Gaskiya, takaitaccen bincikemu ya nuna cewa ita ba Musulma bace. …
Ƙungiyar Jama’atu Izatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta rasa ɗaya daga cikin manyan malamanta, Sheikh Hassan Saeed Jingir, wanda ya rasu yau sakamakon rashin lafiya. …
Gwamna Dauda Lawal ya amince da nadin Yakubu Sani Haidar a matsayin babban shugaban ma’aikatan jihar Zamfara. Nadin wanda ke fara aiki nan take, ya …
Kotu ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin ratayewa da kuma dandaƙewa kan laifin aikata fyaɗe a Jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito kwamishinar Kula …
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama wata mata mai suna Fatima Mohammed kan zargin kashe kishiyar mai suna Hajara Isa …
Daga Aisha Salisu Ishaq Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya bayyana kasafin kuɗin bana, wanda Shugaba Tinubu ya rattaba wa …
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Intanet na jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya ce ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu amfani da kafofin …
Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land da ke ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da wasu …
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya umarci gidajen man fetur na shiyar Kano da Jigawa su sauke farashin litar man fetur nan take. Kamfananin …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin Kano Ta Yaba Da yadda Yan Kwangila Suka Fara Rarraba Abincin Shan Ruwa A Kano Hakan na kunshe ne cikin tattaunawar da Mataimakin Gwamnan …
Dqga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ƙaddamar da bincike kan zargin wani magidanci da kashe matarsa saboda saɓanin da ya shiga …
Sanata Natasha ta bayyana ƙarin wasu tuhume, tuhumen da take yiwa shugaban majalisa Akpabio, a wata tattaunawa da tayi a gidan talabijin na ARISE Natasha …
Daga Aminu Bala Madobi Watanni takwas bayan kaddamar da shi, Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ƙi komawa gidansa na hukuma da aka gina don …
Yawan shigo da kayan amfanin gona da aka yi a baya-bayan nan shi ma ya taimaka wajen faɗuwar farashin. Farashin kayayyakin abinci kamar masara da …
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa Najeriya na rasa sama da Naira biliyan 40 duk shekara …
An ga watan Ramadan a ƙasar SaudiShafin Alharamain a manhajar X ne ya sanar da hakan, inda ya zama kenan gobe Asabar za a tashi …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …