Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Matsalata a Majalisar Dattawa ta fara ne lokacin da na ki yarda da tayin lalata na Akpabio, in ji Natasha Akpoti, inji yar majalisa Natasha. …
Gwamnan jihar Kano ya dakatar da shugaban ma’aikata na riko, kuma babban sakatare, Salisu Mustapha, bisa zargin da ake na zabtare wa ma’aikata albashi da …
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano bayan ta musuluntar da Maryam da tayi ta kuma aurar da ita a ranar Alhamis ga wani matashi mai suna …
Daga Aminu Bala Madobi Biyo bayan korafe korafe na yankar albashin ma’aikata, Gwamnatin Kano ta sha alwashin daukar mataki cikin gaggawa a kokarin yiwa lamarin …
Kwamishinan Labarai da Harkokin Cikin gida na Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya jaddada ƙoƙarin gwamnatin jihar na bunƙasa ƙwarewa a harkar yaɗa labarai. Waiya …
Yadda take kasance a shekarar musulunci ta 1446 AH wajen fitar da hakkin Allah na zakka, sadaki, diyyar Rai a wannan lokacin. Alfijir Labarai ta …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Abdullahi Umar GandujeAsalin hoton,OTHERSJam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kaɗa ƙuri’ar amincewa da salon jagorancin shugabanta, Abdullahi Umar Ganduje. A taron da jam’iyyar ta kammala …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce cire tallafin man fetur ya sa gwamnatinsa ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi daga asusun tarayya sau …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta rufe wasu hanyoyin ne da suke dangana mutane da gidan sarki na Nasarawa dake kan titin …
Daga A’isha Salisu Ishaq Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban …
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun tsunduma yajin aiki sakamakon wasu dalilai. Alfijir labarai ta rawaito Kafin su tsunduma yajin aikin …
Iyalan marigayi Janar Mamman Jiya Vatsa, wanda aka kashe a shekarar 1986 bisa zargin yunkurin juyin mulki kan tsohon Shugaban Mulkin Soja, Janar Ibrahim Babangida …
Rundunar ‘yan sanda ta ƙasar Uganda ta ce tana bincike game da mutuwar wani ɗanƙwallon ɗan Najeriya mai suna Abubakar Lawal, wanda ya faɗo daga …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijir Labarai ta rawaito wani jariri ya mutu har lahira a birnin Paris a ranar litinin bayan da mahaifiyarsa ‘yar shekara …
Daga Aminu Bala Madobi A cikin wata sanarwa Mai dauke da sa hannun maitamaki na musamman ga Kawu Sumaila a harkokin siyasa Babantatu Garko, yace …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu mambobinta, ciki har da sanata da ‘yan majalisar dokoki, bisa …