Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Kuma tsohon Ministan Harkokin wajen Nageriya Sule Lamido lokacin da yake mayar da martani kan dambarwar dake tsakanin Nuhu Ribadu da …
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Kuma tsohon Ministan Harkokin wajen Nageriya Sule Lamido lokacin da yake mayar da martani kan dambarwar dake tsakanin Nuhu Ribadu da …
Ba a tabbatar da adadin mutanen da su ka rasa rayukansu ba, yayin da wasu su ka jikkata bayan da wata tirela ta fadi a …
Daga Aisha Salisu Ishaq Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta ware dala miliyan biyar daga Asusun Gaggawa na Ƙasa (CERF) domin ɗaukar matakan rigakafi da rage …
Jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, wacce aka fi sani da Maryam Malika, ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano, Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya shaidawa …
Hukumar Shari’ar Muslunci ta jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta Sheikh Malam Abbas Daneji ta fara da kafar dama. In da hukumar ta sami nasarar musuluntar …
Daga Aisha Salisu Ishaq Ƴan bindigan da su ka sace Dakta Adekunle Raif Adeniji, Daraktan Gudanarwa na Sakatariyar Jam’iyyar APC a Abuja, sun nemi a …
Daga Aminu Bala Madobi Alkaliyar wasa ƴar ƙasar Jamus ta bawa ɗan wasan Turkiyya Katin kora akan hanyar sa ta fita daga cikin fili a …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu shuwagabannin ‘yan bindiga waɗanda suka addabi yankin Batsari, Safana da Jibia a jihar Katsina, sun miƙa wuya tare da aje …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci dukkan ministocin gwamnatinsa da su bayar rahotonnin ayyukan da suka gabatar ga ‘yan Najeriya. …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Cardoso na fuskantar kakkausar suka kan zargin biyan wasu ‘yan mata biyu zunzurutun kudi har Naira …
Daga Aminu Bala Madobi Wani dan bautar kasa (NYSC) mai suna Safwan Fadec ya gamu da ajalin sa a hannun wasu ‘yan bindiga a karamar …
Fitacciyar yar kasuwar nan wadda ta kware wajen hada mata da kawo kayayyakin mata kala kala, kama da suttura dogwayen takalma da jakunkuna, riguna, turarukan …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Gwamnan Osun Alhaji Rauf Aregbesola ya gabatar da wani kwarya kwaryan taro da Dan takarar Shugaban kasa na Jam’iyyar NNPP …
Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ƙaryata rahoton dake cewa ya soke yarjejeniyar hidimomin alhazai da wasu kamfanoni na Saudi …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aisha Salisu Ishaq Hukumar Babban Birnin Tarayya ta haramta sana’ar bola-jari a faɗin birnin. ’Yan sanda a Babban Birnin Tarayya Abuja sun buƙaci al’umma …
Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki (SAN), ya gurfana a gaban Kotun Majistare da ke shiyya ta biyu a Abuja, kan zarge-zarge da su …