Daga Muhd D Haidar Dan takarar Gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Jihar Jigawa, Hon. Bashir Adamu, (Matawallen Kazaure), ya mika koke …
Daga Muhd D Haidar Dan takarar Gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Jihar Jigawa, Hon. Bashir Adamu, (Matawallen Kazaure), ya mika koke …
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da janyewarsa daga zaben fidda gwani na kujerar gwamna na jam’iyyar APC da aka shirya gudanarwa ranar Alhamis. …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar APC ta gudanar da zaben fidda gwani na ‘yan takarar Majalisar Wakilai a jihar Borno, inda Mista Zulum ya samu …
Editor Akalla ‘yan majalisar wakilan Nijeriya 17 sun sauya sheka daga jam’iyyar ADC zuwa jam’iyyar NDC. An sanar da sauya shekar tasu ne a zauren …
A zaɓen 2023, rahotanni sun nuna cewa sai da sa hannun Abdullahi Adamu Shugaban Jam’iyyar APC Na lokacin ya taimaka wajen ceto Sanata Barau Jibrin …
Majalisar dokokin Kano ta kammala tantance Hon. Murtala Sule Garo, wanda Abba Kabir Yusuf ya nada domin mukamin Mataimakin Gwamna. Kwamitin tantancewar, karkashin jagorancin Mataimakin …
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe …
Fitaccen ɗan siyasar Kano, Hon. Inuwa Ibrahim Waya, ya bayyana sabon sauyin tsarin siyasa da ya shafi Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya …
Wata babbar tawaga ta jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta gudanar da ganawar sirri da shugabannin jam’iyyar ADC da David Mark ke jagoranta a …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayar da umarni ga dukkan Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi (RECs) da su dakatar da duk wani …
‘Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar ne a wasu wasiku da Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan Fatali Da Taron Gwamna Yusuf, Sanata Kawu Sumaila ya jagoranci “Muhimmin taro” da ‘Yan Majalisar Kano ta Kudu. ‘Yan majalisar …
Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Bankin Lamuni na Tarayya (FMBN), Nasiru Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa. hakan na zuwa ne yayin da Gawuna ya kammala …
Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Abdu Mai Wada Abubakar ta yanke hukuncin tube Abdullahi Basaf daga mukaminsa na shugaban karamar hukumar Kumbotso, …
Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …
Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta hana gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa, sake tsayawa …
A yayin da ake ce-ce-ku-ce game da kwato motocin gwamnati daga kwamishinonin da suka yi murabus a gwamnatin Abba Kabir Yusuf suka bi Sanata Kwankwaso, …
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Goshwe Yilwatda da sauran jagororin jam’iyyar na jihar Kano a gidan …