Shugaban kamfanin Korbit water Alhaji Garba Ahmed Ibrahim ya taya al’ummar Musulmi murnar Maulidin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama.
Garba ya kara da cewar wannan lokaci ne da ya kamata al’umma su dukufa wajen kara addu’oi domin karin samun zaman lafiya da shugabani na gari duba da karatowar zabuka.
Alhaji Garba ya ce, kamfanin korbit yana amfani da sabuwar fasahar zamani don tabbatar da cewa ruwansu yana fuskantar tsauraran matakai na amfani da Reverse Osmosis (R.O.) da Ozone Generator wadanda suke kalkale ruwan sha.
A ƙoƙarin samar da ruwan sha mai tsafta, da araha, Korbit Table Water, shine babban kamfanin samar da ruwa, mai inganci tare da tsaftataccen mazubi masu tsafta.
Kamfanin ya saukaka wa abokan cinikinsa samun kwalaben Korbit ta hanyar samar da shi a rumfunan Dillalanmu manya da kantunan da ke fadin kasar nan, wadanda suka hada da Sahad Store, Best Medix, Sadaraki, DanAljanna, Jujin Labbu, da sauransu.
Garba ya kara da cewa ga masu sha’awar cinikayya da mu, tsofaffi da kuma sabbin customers, suna iya ziyartar waɗannan wurare da aka lissafa a sama ko tuntuɓar kamfanin kai tsaye ta lambobin wayar:

08123172526, 08166665444, ko 08096233122.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
