Wani fasinja ya rasu a cikin jirgin Kenya Airways da ya taso daga Nairobi, Kenya, zuwa Legas, bayan ya samu matsalar lafiya da kuma wani …
Wani fasinja ya rasu a cikin jirgin Kenya Airways da ya taso daga Nairobi, Kenya, zuwa Legas, bayan ya samu matsalar lafiya da kuma wani …
FITOWA TA 5 7 OKTOBA 2026 DAGA ALFIJIR LABARAI Mu Bincika. Mu Tantance. Mu Bayyana. 1. ’YAN SANDA: AN CETO MUTANE 42, AN KAMA MUTANE …
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), reshen Babban Birnin Tarayya (FCT), ta ƙaddamar da yajin aikin sai baba-ta-gani a Abuja daga yau, Laraba 7 ga Oktoba …
MAAUN Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Kano, ta sanar da buɗe neman gurbin karatu na zangon shekarar 2026/2027 ga masu neman karatun digiri …
KANO 1. KANO: AN KAMA MUTANE BIYU DA AKE ZARGI DA FASHIN TRICYCLE Rundunar ’yan sandan Kano ta ce ta kama mutane biyu da …
DARASIN YAU: BA KOWANE MAI HAƘƘI HAƘƘINSA Wannan darasi ya samo asali ne daga wani muhimmin abin da ya faru tsakanin Sahabbai biyu, Salman Al-Farisi …
KANO Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu a Kano ta yi fatali da ƙalubalen da aka gabatar kan huruminta na sauraron ƙarar da …
KOWA YA TUNA BARA! FITOWA TA 13 JANAR SANI ABACHA DA RUWA DA FADAMA A NAJERIYA: ABIN DA YA GADA, ABIN DA YA CI GABA …
KANO Sama da malaman addinin Musulunci 1,000 daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya sun gudanar da wani taro a Kano, inda suka tattauna kan halin …
KANO Kwamitin kar-ta-kwana na yaƙi da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a Kano, ƙarƙashin jagorancin Muhyi Magaji Rimin Gado Esq., ya samu nasarar kama wani mutum …
KAƊAN DAGA CIKIN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI YAMMA — TALATA, 6 GA OKTOBA, 202 KANO 1. KANO: ’YAN SANDA SUN KAMA MUTUM …
Daga Alfijir Labarai A cikin shekarun baya-bayan nan, zuba hannun jari daga masu zaman kansu a fannin ilimi ya ƙara zama wani muhimmin ɓangare na …
BINCIKE NA MUSAMMAN CEmONC A NAJERIYA: DAGA ABUJA ZUWA KANO FITOWA TA 2 CEmONC: WA KE CIN GAJIYAR KULAWAR HAIHUWA TA KYAUTA A NAJERIYA? Gwamnatin …
KASUWANCI — HANYAR ARZIKI Mu Bincika. Mu Fahimta. Mu Bayyana Abin da Ke Faruwa. Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Talata, 6 ga Oktoba 2026 …
RANAR: TALATA, 6 OKTOBA 2026 Alfijir Labarai ta tattara sabbin bayanan farashin canjin wasu manyan kuɗaɗen ƙasashen waje a Abuja, kamar yadda Bani Mbaka Bureau …
NOMA TUSHEN ARZIKI Mu Bincika. Mu Tambaya. Mu Bayyana Abubuwan da Muka Gano: Daga Alfijir Labarai Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Talata, 6 ga …
KUNGIYAR ZAMAN LAFIYA Abuja — National Peace Committee, ƙarƙashin jagorancin tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ta gargadi Shugaba Bola Ahmed Tinubu, tsohon Mataimakin Shugaban …
KANO 1. KANO: GWAMNATI TA AMINCE DA ƘARIN KUƊAƊEN PROMOTION NA MA’AIKATAN SUBEB Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da aiwatar da …
ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ JA’FAR BN ABI TALIB (RA) SAHABI NA 28 DARASIN YAU: KARAMCI DA TAUSAYI GA MASU BUƘATA Ja’far bn Abi Talib …