Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …
Iran ta yi watsi da wa’adin da Shugaban Amurka Donald Trump ya gindaya mata, na cimma yarjejeniya ko kuma buɗe mashigin Hormuz ba tare da …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayar da umarni ga dukkan Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi (RECs) da su dakatar da duk wani …
Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya…. 1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE .. …
A wani ra’ayin Jama’a da Jaridar abknews24 taji a sassa daban daban na Kanana Hukumomin Jihar Kano 44 a cikin mako guda, Kashi 89.7% sun …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Tegina Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger Najeriya Ga yadda farashin kayan gona ya …
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Maikujeri Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger State Najeriya Ga yadda farashin kayan gona ya kasance a yau …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau WAPA FOREX MARKET Dollar saye …
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin girka sama da kyamarori 5,000 a Jihar Filato domin inganta tsaro bayan hare-haren da suka yi sanadin …
Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …
Amadadin iyalan Dr. Abdullahi Umar Ganduje PhD.CON shugaban hukumar tashi da sauka na jiragen sama(FAAN) Na Gayyatar yan’uwa da masoya da kuma abokan arziki zuwa …
PROF. YAKUBU MAGAJI AZARE FNITI, FCAL, FLAN, MNAL na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin Auren Yarsa Amarya Sha Guda Zainab Yakubu Azare …
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wata matashiya mai shekaru 25, Nafisa Usman, bisa zargin safarar harsasai ga ‘yan bindiga, …
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ta daina amincewa da kowanne daga cikin bangarorin jam’iyyar ADC biyu, wanda David …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya Ga yadda farashin kayan …
Direban matar Sarki Sanusi II ya amsa cewa shi ne ya shiga ɗakinta ya sace mata gwala-gwalai da darajarsu ta kai Naira miliyan 60. Wata …
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Amurka zata fice daga yaƙin da take yi a Iran nan da makonni biyu zuwa uku masu zuwa ko …