Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20241220 WA0210
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwar

Posted onMarch 24, 2026March 24, 2026

Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwa a yau Talata, ya rasu ne yabar mata da yaya da jikoki. An yi jana’izarsa bayan sallar …

FB IMG 1760790928482
Kotu, Labarai

Ana Wata: Kotu ta cire shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso daga muƙamin sa

Posted onMarch 24, 2026March 24, 2026

Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Abdu Mai Wada Abubakar ta yanke hukuncin tube Abdullahi Basaf daga mukaminsa na shugaban karamar hukumar Kumbotso, …

FB IMG 1774353862180
Amurka, Labarai

Kowa Ya Debo Da Zafi: Isra’ila ta tafka asarar $57bn a tattalin arzikinta

Posted onMarch 24, 2026March 24, 2026

Alƙaluma daga babban bankin Isra’ila sun nuna muhimmin asarar tattalin arziki da aka alaƙanta da kisan kiyashin Gaza da rikicin yankin. Rahotanni sun nuna sauyi …

IMG 225430 23326 1774302882665
B U K Kano, Labarai

Jami’ar Bayero ta amince da korar dalibai 171

Posted onMarch 23, 2026March 23, 2026

Bayero University (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shaidar shiga jami’a na bogi. An cimma wannan matsaya ne a …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onMarch 23, 2026March 23, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1774256588732
Labarai

Ƙasar Iran tayi zazzafan martani kan barazanar da Trump yayi mata

Posted onMarch 23, 2026March 23, 2026

Kun kai hari kan asibitocinmu, ba mu mayar da martani ba. Kun kai hari kan cibiyoyin agaji, ba mu mayar ba. Kun kai hari kan …

IMG 125130 19326 1773921098651
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna A Bayan Sallah

Posted onMarch 23, 2026March 23, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Hukumar Giwa LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya da fatan an yi …

FB IMG 1774208174197
Labarai, Yan Bindiga

Labari Mai Dadi: Fiye da ‘yanbindiga 150 sun nutse bayan kwale-kwale ya kife a Sokoto

Posted onMarch 22, 2026March 22, 2026

Rahotanni sun bayyana cewa akalla ‘yanbindiga sama da 150 sun mutu sakamakon nutsewa bayan wani kwale-kwale da ke dauke da su ya kife a yankin …

FB IMG 1774102827139
IRAN, Labarai

Labari Mai Dadin Gaske: Iran ta harba makamai masu linzami har zuwa Tekun India.

Posted onMarch 21, 2026March 21, 2026

Duniya na mamakin yadda Iran ta harba makamai masu linzami har zuwa Tekun India. Kamfanin dillancin labarai na Mehr mai zaman kansa ya ruwaito cewa …

IMG 20260321 WA0191
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ƙungiyar KHZ Foundation ta tallafawa iyayen marayu da masu buƙata ta musamman su 40 da tallafin kuɗi a Kano

Posted onMarch 21, 2026March 21, 2026

Ƙungiyar KHZ Foundation ta baiwa iyayen marayu da masu buƙata ta musamman su 40 tallafin kuɗi a KanoƘungiyar mu haɗa zumunci da ke rajin tallafa …

IMG 171618 20326 1774023599813
Labarai, Musulunci

Sakon Barka da Sallah daga Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki

Posted onMarch 20, 2026March 20, 2026

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki ya taya al’ummar musulmi murnar kammala azumi lafiya da murnar karamar Sallah Dan Adala ya ƙara da cewa …

IMG 150955 20326 1774015818739
Labarai

Alh Murtala Sule Garo ya taya Musulmi murnar barka da sallah 

Posted onMarch 20, 2026March 20, 2026

Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna Ranar Alhamis Ta Karshen Ramadan

Posted onMarch 19, 2026March 19, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Guwa LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya FARASHIN HATSI Farar Masara • ₦26,000 …

FB IMG 1714148022250
Labarai

Babbanci Wakilci nagari da ƴan ta more a karamar hukumar Ajingi, Gaya, da Albasu

Posted onMarch 19, 2026March 19, 2026

Daga Abba Dukawa Wakili nagari wanda aka gwada na nufin cewa mukamin gwamnati amana ce wanda jama’a suka dora masa. Irin wannan shugabanci yana bayyana …

IMG 125130 19326 1773921098651
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Potiskum Dake Jihar Yobe a yau Alhamis

Posted onMarch 19, 2026March 19, 2026

Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Potiskum  LGA   dake Jihar Yobe State  Najeriya , kuma alhamdulillah an sami sauƙin farashin kayan …

IMG 061935 19326 1773897589897
Kannywood, Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta Daɗin Kowa Rasuwa

Posted onMarch 19, 2026March 19, 2026

Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta shirin Dadin Kowa na gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa, a daren Alhamis na karshen Ramadana. Za’ayi jana’izar ta …

IMG 215342 18326 1773867232281
Labarai, Musulunci

Sultan Ya Tabbatar Da Rashin Ganin Jinjirin Watan Shawal a Najeriya ba

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

An tabbatar da cewa ba a ga watan Sallah ba a Najeriya, wanda hakan ke nufin za a cika azumi 30 a ƙasar, wadda ke …

IMG 193400 18326 1773858903653
Kasuwanci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yammacin Laraba

Posted onMarch 18, 2026March 19, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Makarfi  dake Jihar Kaduna State  Najeriya a yammacin Laraba 29 ga Ramadan Ranar Rahoto: 18/03/2026  …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1773850176747
Labarai, Saudiyya

Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da rashin ganin  watan Shawwal a kasar yau Ko Laraba

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

Hukumar Kula da ganin wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal na shakerar 2026 a ƙasar. Hakan na nufin za …

Posts pagination

‹ 1 … 6 7 8 9 10 … 321 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab