BINCIKE NA MUSAMMAN BARR. RABI IBRAHIM WAYA: DAGA AIKIN SHARI’A ZUWA MATSAYIN PERMANENT SECRETARY A MA’AIKATAR KULA DA KIWO TA KANO Barr. Rabi Ibrahim Waya …
BINCIKE NA MUSAMMAN BARR. RABI IBRAHIM WAYA: DAGA AIKIN SHARI’A ZUWA MATSAYIN PERMANENT SECRETARY A MA’AIKATAR KULA DA KIWO TA KANO Barr. Rabi Ibrahim Waya …
NISHAƊI SABON WASAN KWAikwayo NA HAUSA “BADARIYYA” YA SHIGO FAGEN NISHAƊIN AREWA An ƙaddamar da wani sabon shirin wasan kwaikwayo na Hausa mai suna Badariyya …
KWASTAM Hukumar Kwastam ta Najeriya, Kano/Jigawa Area Command, ta ce jami’anta sun cafke dala Amurka $265,000 da ba a bayyana wa hukumomi ba, tare da …
KANO 1. KWASTAM TA CAFKE $265,000 DA MAGUNGUNA A KANO Hukumar Kwastam ta Najeriya, Kano/Jigawa Area Command, ta ce jami’anta sun cafke dala Amurka $265,000 …
DARASIN YAU: JARUMTA, SADAUKARWA DA TSAYAWA A LOKACIN ƘALUBALE Khalid bn Al-Walid (RA) yana daga cikin fitattun Sahabban Manzon Allah ﷺ, kuma ya shahara da …
KANO 1. KANO TA FARA RABON TUKWANAN GIRKI 3,400 GA MATA Gwamnatin Kano ta fara rabon tukwanan girki 3,400 masu amfani da makamashi mai tsafta, …
Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai FITOWA TA 5 1. GIDAN KWANA A CIKIN SHIRIN CI GABAN ƘASA Bayan mun duba manufofi da shirye-shiryen da …
SHARI’A SABANIN HANKALI Za Mu Yi Bincike. Za Mu Yi Tambaya. Sannan Kuma Mu Bayyana Abin Da Doka Ta Ce. FITOWA TA 2 — LITININ, …
MU LEKA HUKUMAR ZAƁE Mu Bincika. Mu Tambaya. Mu Bayyana Abin da Dokar Zaɓe Ta Ce. FITOWA TA 3 — LITININ, 28 GA SATUMBA 2026 …
Kano State Internal Revenue Service (KIRS), tare da haɗin gwiwar Tax Club Society na Bayero University Kano (BUK), sun gudanar da wani shiri na ilimantar …
KANO 1. KANO TA AMINCE DA AYYUKAN ₦144.005BN Majalisar Zartarwar Jihar Kano ta amince da ayyuka, shirye-shirye da wasu alkawurran gwamnati na kimanin …
DARASIN YAU: ILIMI, FAHIMTA DA HIKIMA Abdullah bn Abbas (RA) yana daga cikin Sahabban Manzon Allah ﷺ da suka yi fice wajen ilimi da fahimtar …
KANO 1. KANO TA ZAMA TA FARKO A NECO 2026: ƊALIBAI 74,413 SUN SAMU CREDIT BIYAR CIKI HAR DA TURANCI DA LISSAFI Kano …
Wata Sabuwa Mai rajin kare haƙƙin bil’adama, Deji Adeyanju, ya zargi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, da abokin …
Yawan Dawaki Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babba Dan Agundi, ya koka kan yadda ya ce a wasu lokuta aka bar Sarki Muhammadu Sanusi II …
KANO: Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da dukkan nau’o’in jerin gwanon Durbar da hawan dawakai a cikin birnin Kano, har sai baba ta gani. …
KOWA YA TUNA BARA! Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai FITOWA TA 4 A Fitowar Ta 1, mun duba wasu manyan ayyuka da shirye-shiryen raya …
HALIN DA AKE CIKI A FANNIN ILIMI A NAJERIYA DA SAURAN JIHOHI — 2026 KASHI NA UKU: YARAN DA BA SA MAKARANTA — ME YA …
KOFAR MATA DA GADON RINI: YADDA SANA’AR HAUSAWA TA GINA TATTALIN ARZIKIN KANO DAGA ALFIJIR LABARAI — Binciken Al’adu, Tarihi da Gadonmu Idan muka ce …