KASUWAR CANJIN KUƊADEN WAJE A WAPA, KANO .
HALIN DA NAIRAR NAJERIYA TAKE CIKI A KASUWAR CANJIN KUƊADEN WAJE TA WAPA A YAU JUMA’A
Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai
Alfijir Labarai ta binciko halin da Naira ke ciki a kasuwar canjin kuɗaden waje ta Wapa, Kano, a yau Juma’a, tare da duba farashin wasu manyan kuɗaden ƙasashen waje da ake mu’amala da su a kasuwar.
DOLLAR ZUWA NAIRA
Siya: ₦1,383
Siyarwa: ₦1,385
POUND STERLING ZUWA NAIRA
Siya: ₦1,840
Siyarwa: ₦1,850
EURO ZUWA NAIRA
Siya: ₦1,650
Siyarwa: ₦1,660
SAUDI RIYAL ZUWA NAIRA
Siya: ₦375
Siyarwa: ₦380
CFA FRANC (NG) ZUWA NAIRA
Siya: ₦2,310
Siyarwa: ₦2,320
CFA FRANC (CMR) ZUWA NAIRA
Siya: ₦2,210
Siyarwa: ₦2,320
YUAN ZUWA NAIRA
Siya: ₦180
Siyarwa: ₦190
UAE DIRHAM ZUWA NAIRA
Siya: ₦320
Siyarwa: ₦330
INDIAN RUPEE ZUWA NAIRA
Siya: ₦16
Siyarwa: ₦26
MUHIMMIN BAYANI
Waɗannan farashin su ne bayanan da Alfijir Labarai ta samu daga kasuwar Wapa a Kano a yau Juma’a. Farashin canjin kuɗade na iya sauyawa a cikin yini bisa yanayin kasuwa, buƙata da samuwar kuɗaden.
Alfijir Labarai za ta ci gaba da bibiyar kasuwar canjin kuɗaden waje da yadda sauye-sauyen darajar Naira ke shafar ’yan kasuwa, masu shigo da kaya, matafiya da sauran al’umma.
ALFIJIR LABARAI
Accurate • Timely • Trusted
📢 KU CI GABA DA BIN ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sabbin labarai, rahotanni, bincike, shirye-shirye da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da sauran ƙasashen duniya.
📞 TUNTUBE MU
Domin samun ƙarin bayani, turo mana da labari, haɗin gwiwa, tallace-tallace, ɗaukar nauyin shirye-shirye ko wasu buƙatu:
📱 +234 803 207 7835
📰 Kuna da labari ko wani muhimmin bayani?
Ku turo mana da labaran gaggawa, sanarwar hukumomi, jawabi, sanarwar taro da abubuwan da suka shafi al’umma domin tantancewa da yaɗawa.
🤝 KU YI HAƊIN GWIWA DA MU
Muna maraba da mutane, ƙungiyoyi, hukumomi da ‘yan kasuwa masu sha’awar:
• Haɗin gwiwar kafafen yaɗa labarai
• Tallace-tallace
• Daukar nauyin shirye-shirye
• Haɗin gwiwar kamfanoni da hukumomi
• Rahotanni na musamman da bincike
• Tallata taruka da shirye-shirye
📞 Domin tattaunawa:
+234 803 207 7835
🌐 KU BI MU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA
🐦 X (Twitter):
“Ku bi mu a X” https://twitter.com/Musabestseller?s=09
📘 Facebook:
“Ku bi mu a Facebook” https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
🧵 Threads:
“Ku bi mu a Threads” https://www.threads.net/@alfijirlabarai
▶️ YouTube:
“Ku yi Subscibe a YouTube https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
📸 Instagram:
“Ku bi mu a Instagram” https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 SHIGA GROUP WHATSAPP
Ku kasance cikin masu samun sabbin labarai, shirye-shirye, rahotanni da muhimman sanarwa kai tsaye ta WhatsApp.
👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f?s=cl&p=a&mlu=4&ilr=4
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
📰 Labarai • Rahotanni • Bincike • Shirye-shirye • Wayar da Kai
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
