Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
IMG 080145 27726 1785135727201
Kano Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kama Tare da Dakatar da Masu Kokarin Rushe Tsohuwar Gadar Watari A Jihar

Posted onJuly 27, 2026July 27, 2026
IMG 121335 26726 1785064422769
Kano Labarai

Kungiyar Wazobia Ta Karrama Sheikh Ibrahim Khalil Da Lambobin Conflict Management Campion da Global Peace Ambassador Award

Posted onJuly 26, 2026July 26, 2026
IMG 20260725 WA1951
Abba Gida Gida Labarai

Gwamnan Kano ya lashe babbar Kyautar Jagoranci ta ƙasa da ƙasa wajen sauya fasalin ilimi a jihar daga London

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026

LATEST POSTS

IMG 080145 27726 1785135727201

Gwamnatin Kano Ta Kama Tare da Dakatar da Masu Kokarin Rushe Tsohuwar Gadar Watari A Jihar

Posted onJuly 27, 2026July 27, 2026 Kano, Labarai
IMG 121335 26726 1785064422769

Kungiyar Wazobia Ta Karrama Sheikh Ibrahim Khalil Da Lambobin Conflict Management Campion da Global Peace Ambassador Award

Posted onJuly 26, 2026July 26, 2026 Kano, Labarai
IMG 20260725 WA1951

Gwamnan Kano ya lashe babbar Kyautar Jagoranci ta ƙasa da ƙasa wajen sauya fasalin ilimi a jihar daga London

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026 Abba Gida Gida, Labarai
IMG 20260725 WA1675

Ƙalubale Da Cigaban Iran: Dubu 1, A Najeriya Daidai Take Da Dubu 30 A Iran Duk Da Takunkumai Da Suka Kewayeta

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026 IRAN, Labarai
Ibtila i, Labarai

Gobarar Man Fetur Ta Hallaka Mutum 34 Wasu 20 Sun Jikkata

A kalla mutum 34 sun rasa rayukansu yayin da aka samu tashin wutar gobara a wani wajen ma’ajiyar Mai a Jamhuriyyar Benin yayin da wasu …

By Alfijir Labarai kano
Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu ya magantu akan ɗaliban jami’ar Gusau

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Shugaba Tinubu ya umarci jami’an tsaron ƙasar su kuɓutar da sauran ɗalibai mata na Jami’ar tarayya da ke Gusau da masu garkuwa da mutane suka …

Labarai

Wani Magidanci Ya Ragargaje Ƴan Bindiga Lokacin Da Suka Kai Masa Hari

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

A daren jiya Asabar ne ƴan bindiga suka kai hari Gidan Wakilin Nufawan Tafa Alh Mohammed Makusidi dake Garin Sabon Wuse a Karamar Hukumar Tafa …

Labarai, NIJAR

CNSP da gwamnatin Nijar sun yi alawadai da halayyar Antonio Guterres da Faransa

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

A lokacin da kasashen duniya suke halartar babban zaman taron MDD karo na 78 a birnin New-York na Amurka, kasar Nijar da ke halartar taron …

Labarai, Masarauta

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamnati zata cire Masarautu daga Karkashin kulawar Kananan Hukumomi

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Mai Baiwa Gwamnan jihar Neja Mohammed Umar Bago Shawara na Musamman akan harkokin bunkasa Masarautu Hon. Abdulmalik Cheche Shine ya bada tabbacin haka, A zantawar …

Labarai, Zamfara

Dan Majisar Taraiya Ya Bada Tallafin Babur 600 da Motoci 50 Don Rage Radadi A Bikin Kwanaki 100

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Cikin kayayyakin da aka raba sun hada da injinan POS 50, na’urorin samar da wutar lantarki 120, da injin din dinki …

Labarai, WAEC

Hukumar WAEC Ta Sanar Da Fara Rubuta Jarabawar Ɗalibai Ta Kwamfuta

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Shugaban hukumar na Nijeriya, Mista Patrick Areghan ne ya bayyana hakan a wata hira da manema labarai a Legas a ranar Asabar. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Amurka Tayi Gargaɗi Da Jan Kunne Ga Ƴaƴanta Zuwa Jihohi 18 A Najeriya

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Gwamnatin Amurka tana da iyakacin ikon ba da agajin gaggawa ga ‘yan kasar Amurka a yankuna da dama na Najeriya saboda yanayin tsaro.” Alfijir Labarai …

Labarai, NIJAR

Mahamadu Issoufou ya ja kunnen ECOWAS kan yakar Nijar

Posted onSeptember 23, 2023September 23, 2023

Har yanzu ina cikin damuwa kan rikicin da kasata Nijar ke ciki, ina kara jaddada cewa tattaunawa kadai za ta bude hanyar mayar da dimokuradiyya …

Katsina, Labarai

An Tunbuke Hakimi Kan Zargin Ɗaura Wani Aure Da Mai Kanjamau

Posted onSeptember 23, 2023September 23, 2023

Hakimin Kuraye da ke karamar hukumar Charanchi a Jihar Katsina, Alhaji Abubakar Abdullahi Ahmadu, ya mayar da martani kan zargin da masarautar Katsina ta yi …

Kano, Labarai

Fito Na Fito! Darusa daga siyasar Kano ta shekarar 2023 tare Dr Saidu Dukawa

Posted onSeptember 23, 2023September 23, 2023

Tun lokacin da Injiniya Abba Kabir Yusuf ya zama gwamnan Kano daga zaben da aka gudanar a watan Maris na wannan shekarar 2022, har izuwa …

Labarai

Sojojin Najeriya Sun Gano Masana’antar Ƙera Bindigogi

Posted onSeptember 23, 2023September 23, 2023

Wanda ake zargin ya tabbatar da kasancewar hannunsa dumu-dumu cikin badaƙalar ƙera bindigogi. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar Sojojin ‘Operation Safe Haven’ ta gano wata …

Labarai, Zamfara

Ibtila’i! Sace ɗaliban Zamfara babban abin kunya ne – In Ji Amnesty

Posted onSeptember 23, 2023September 23, 2023

Ya kamata a ceto su daga hannun waɗannan mutane waɗanda suke cutar da su suna kashe su, sun hana su noma, suna yi wa matansu …

Labarai

Yadda ta kasance a shari’ar da Tinubu ya shigar na jinkirta sakin bayanan karatunsa ga Atiku

Posted onSeptember 23, 2023September 23, 2023

Alkalin Kotun Amurka, Nancy Maldonado, ta amince da ci gaba da jinkirta bukatar Jami’ar Jihar Chicago, CSU, ta ba da wasu takardun karatu na Bola …

Labarai, Zaɓe

Barr Olisa Agbakoba yace hukuncin zaben Kano cike yake da kura-kurai

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyin Nigeria Barrister Olisa Agbakoba (SAN) ma ya jaddada cewa Hukuncin da Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Jihar Kano ta yanke kan zaben …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i Mawaki Rarara Yayi Mummunan Hatsarin Mota

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Fitaccen Mawakin Siyasa nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi wani mummunan hatsarin Mota a hanyarsa ta zuwa filin jirgin sama Hakan na kunshe ne cikin …

Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya = …

DSS, Labarai

DSS sun magantu akan rahoton kama alkalin kotun zaben gwamnan Kano

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta magantu kan wani rahoton da ke cewa jami’anta sun kama daya daga cikin alkalan kotun sauraron kararrakin zaben …

Labarai, Zaɓe

Kotu ta amince da zaben Caleb Mutfwang na PDP a matsayin Gwamnan Filato

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Hukuncin ya tabbatar da zaben da ya bayyana Mutfwang a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 525,299 yayin da Yilwatda ya samu kuri’u 481,370. …

Labarai, Saudiyya

Ronaldo ya dau wankan taya kasar Saudi murnar ranar samar da tutar Saudi shekaru 93

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Yadda fitaccen dan kwallon kafar Duniya Cristiano Ronaldo ya caba ado da shigar Larabawa ya rike takobi. Yaya kuka ga wankan nasa. Allah ka haska …

Posts pagination

‹ 1 … 205 206 207 208 209 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab