Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dauki matakai kan wasu jami’anta bayan kammala binciken Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a na Alkalanci (JPCC). …
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dauki matakai kan wasu jami’anta bayan kammala binciken Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a na Alkalanci (JPCC). …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirin gwamnatin sa na siyo jirage marasa matuka da kayan aiki na sa ido da saurin mayar …
Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta bayyana cewa makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu, na kwana da na jeka ka dawo za …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumomin Bankin Opay sun fito fili sun barranta kansu daga zargin da ake yi cewa su ke cire wa mutane kuɗi daga asusunsu ba tare …
Sanannan Wajen koyar da fasaha na Herwa Heart of Art Gallery, wacce ta shahara a matsayin babban cibiyar kirkira kuma ta samu lambar yabo ta …
Ya Buɗe Hanya Ga Janar Christopher Musa!” Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Jaridar Sahara Reporters, kuma ɗan gwagwarmayar demokuraɗiyya, Omoyele Sowore, yayi wata fallasa wadda …
Ministan tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa a daren Litinin. Bayanai daga mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa …
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta fara aiwatar da cikakken haramcin ɗaukar fasinja a kan babura, tare da takaita zirga-zirgar adaidaita sahu daga ƙarfe 10 …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Cikin wata hira da manema labarai, Tsohon mashawarci na musamman kan siyasa a ofishin Mataimakin Shugaban kasa Dr. Hakeem Baba-Ahmed, kuma …
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana daukar matakan gaggawa don dakile dawowar masu baburan haya (Achaba) da ake gani a sassa daban-daban na birnin Kano …
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin da ta shafe kwanaki 29 tana yi, bayan wani taron gaggawa da …
Sojojin Rundunar Operation MESA da ke ƙarƙashin runduna ta 3, ta sojojin Najeriya sun kubutar da mutane bakwai da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa …
Daga Aminu Bala Madobi Wata fitacciyar sinima a Faransa, Cinematheque Francaise, ta rufe ɗakunan kallonta na tsawon wata guda saboda yaɗuwar kuɗin cizo da aka …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan kiran da gwamnatin Kano ta yi na a kama shi, inda ya …
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bukaci da a samar da wani tsari don aiwatar da sauyi ga dokokin Faransa da nufin bai wa alkalai damar …
Daga Abdu Ado K/Isa Yayin da yake magana a gidan talabijin na Channels ranar Alhamis, Ndume ya ce kuɗin da ake kashewa wajen kula da …
A wata takarda me dauke da sa hannun Galadiman Maitsidau, Muhammad Magaji Galadima ta nuna cewa Galadiman na Maitsidau bisa Sahalewar Mai Girma Hakimin Makoda …