Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu bayan zarge-zargen da kayi akan gidan gyaran hali da tarbiyya na Gwauron Dutse na cewar ana lalata da wasu daurarru a …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu bayan zarge-zargen da kayi akan gidan gyaran hali da tarbiyya na Gwauron Dutse na cewar ana lalata da wasu daurarru a …
Hukumar NDLEA ta gudanar da taron masu ruwa da Tsaki (Stakeholders) domin magance shaye-shaye da ta addabi jihar Kano Shugaban kwamitin gudanarwa na wannan gangami …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamna Abba ne ya bayyana haka yayin taro na musamman da kansilolin jihar Kano 484 a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnati. Gwamnan wanda …
Hukumar da ke sanya ido kan farashi da kare haƙƙin masu sayen kaya ta Najeriya (FCCPC), ta ce barazanar da kamfanin Meta ya yi na …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Baffa Bichi martani bisa zarge-zargen da ya fada akan gwamnatin. A wata …
Rahotonni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari kan wani sansanin soji a jihar Yobe. Jaridun Najeriya sun ruwaito …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu mata da dama a jihar Rivers sun gudanar da wani tattaki a yayin wani taron tallafawa mata wanda cibiyar EUI …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka Donald Trump ya wallafa hoton da aka kirkira dauke da hoton kansa sanye da kayan Paparoma. Trump ya saka …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Abokan su biyu sun yi wa Bafulatanar fyade ne da tsakar rana bayan sun yaudare ta cewa za su sayi fura a wajen ta Jami’an …
Hukumar Shari’a ta jihar Kano tayi taron gangami da sakatarorin kananan hukumomi 44, in da aka kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi …
Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya (NSCJ) ta sanar da naɗin Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a matsayin sabon shugaban majalisar, biyo bayan rasuwar tsohon shugaban …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano. Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, …
Wata babbar kotun Najeriya da ke Abuja ta kori karar da aka shigar kan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, …
Gwamnatin Najeriya ta umarci hukumar shirya jarabawar yammacin Afirka (WAEC) da kuma hukumar shirya jarabawa ta kasa NECO su koma yin amfani da na’ura mai …
Aisha Humaira, amaryar kuma abokiyar aikin mawaki Dauda Kahutu Rarara ta magantu a karon farko bayan auren su, wanda aka daura a Maiduguri a ranar …
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya EFCC, ta ayyana neman wasu jami’an CBEX waɗanda take zargi da hannu a damfarar ’yan kasar …