Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
IMG 155742 31726 1785509879263
Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna

Posted onAugust 6, 2026
FB IMG 1786017998346
Labarai

Hukumar NSCDC Ta Hukunta Jami’anta 79 Kan Laifukan Rashin Da’a da Sabawa Dokokin Aiki 

Posted onAugust 6, 2026
IMG 233336 05826 1785969226846
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

Posted onAugust 5, 2026

LATEST POSTS

IMG 155742 31726 1785509879263

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna

Posted onAugust 6, 2026 Labarai
FB IMG 1786017998346

Hukumar NSCDC Ta Hukunta Jami’anta 79 Kan Laifukan Rashin Da’a da Sabawa Dokokin Aiki 

Posted onAugust 6, 2026 Labarai
IMG 233336 05826 1785969226846

Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

Posted onAugust 5, 2026 Labarai
IMG 192814 05826 1785954505628

Kaikayi Koma Kan Mashekiya: Yaƙin Iran na neman karar da makamai masu linzami na Amurka: rahoto

Posted onAugust 5, 2026 Labarai
FB IMG 1775407621254
INEC, Labarai

INEC ta dakatar da shirye-shiryen sabunta rajistar masu zaɓe a Najeriya

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayar da umarni ga dukkan Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi (RECs) da su dakatar da duk wani …

By Alfijir Labarai kano
Posted onApril 5, 2026April 5, 2026
FB IMG 1773425885705
IRAN, Labarai

Wasu Daga Cikin Nasarorin Da Iran Ta Samu A Yayin Hare-Haren Da Takai A Yau Asabar

Posted onApril 4, 2026April 4, 2026

Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya…. 1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE .. …

IMG 20260404 WA0383
Kano, Labarai

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.

Posted onApril 4, 2026April 4, 2026

A wani ra’ayin Jama’a da Jaridar abknews24 taji a sassa daban daban na Kanana Hukumomin Jihar Kano 44 a cikin mako guda, Kashi 89.7% sun …

IMG 221531 03426 1775250946232
Kayan Abinci, Labarai

Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Tegina Dake Jihar Niger a yau Laraba 03/04/2026

Posted onApril 3, 2026April 3, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Tegina  Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger Najeriya Ga yadda farashin kayan gona ya …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Maikujeri Dake Jihar Niger a yau Juma’a 03/04/2026

Posted onApril 3, 2026April 3, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Maikujeri  Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger State  Najeriya Ga yadda farashin kayan gona ya kasance a yau …

FB IMG 1760882418240
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onApril 3, 2026April 3, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau WAPA FOREX MARKET Dollar saye …

FB IMG 1775169014150
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya umarci girka kyamarori na fasahar AI guda 5,000 a Jos Kan Kisan Filato

Posted onApril 2, 2026April 2, 2026

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin girka sama da kyamarori 5,000 a Jihar Filato domin inganta tsaro bayan hare-haren da suka yi sanadin …

IMG 20260402 WA0778
Kotu, Labarai

Yadda Kotu ta ci gaba da sauraron shari’ar Iyalan marigayi Alhaji Baballe Ila a yau Alhamis

Posted onApril 2, 2026April 2, 2026

Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …

FB IMG 1775145890592
Ganduje, Labarai

Tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yar Ganinsa Hussaini Ganduje

Posted onApril 2, 2026April 2, 2026

Amadadin iyalan Dr. Abdullahi Umar Ganduje PhD.CON shugaban hukumar tashi da sauka na jiragen sama(FAAN) Na Gayyatar yan’uwa da masoya da kuma abokan arziki zuwa …

IMG 20260402 WA0685
B U K Kano, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yar Farfesa Yakubu Azare Na Jami’ar Bayero Kano

Posted onApril 2, 2026April 2, 2026

PROF. YAKUBU MAGAJI AZARE FNITI, FCAL, FLAN, MNAL na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin Auren Yarsa Amarya Sha Guda Zainab Yakubu Azare …

FB IMG 1775073151878
DSS, Labarai

Nasarun Minallahi: DSS Sun Cafke Wata Matashiya Kan Yiwa ‘Yan Bindiga Safarar Harsashai A Kano

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wata matashiya mai shekaru 25, Nafisa Usman, bisa zargin safarar harsasai ga ‘yan bindiga, …

FB IMG 1772199369125
INEC, Labarai

Tirka Tirka: INEC ta cire shugabannin ADC karkashin David Mark daga shafinta na yanar gizo

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ta daina amincewa da kowanne daga cikin bangarorin jam’iyyar ADC biyu, wanda David …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba 01/04/2026

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 01/04/2026

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Ga yadda farashin kayan …

FB IMG 1775038678948
Kotu, Labarai

Cin Amana: Kotu ta tsare direban matar Sarki Sanusi II kan satar gwala-gwalai na N60m

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Direban matar Sarki Sanusi II ya amsa cewa shi ne ya shiga ɗakinta ya sace mata gwala-gwalai da darajarsu ta kai Naira miliyan 60. Wata …

FB IMG 1773071589553
Amurka, Labarai

Kifi Na Ganinka: Nan da makonni uku zan hakura da yaƙi da Iran – In Ji Trump

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Amurka zata fice daga yaƙin da take yi a Iran nan da makonni biyu zuwa uku masu zuwa ko …

FB IMG 1760790928482
Labarai

Manta Sabo: Kotu a Kano ta daure wani tsoho mai shekara 85 shekaru 14 kan laifin fyade

Posted onMarch 31, 2026March 31, 2026

Wata kotu a Jihar Kano  da ke zamanta a Gwarzo ta yanke wa wani dattijo mai shekara 85, Malam Isah, hukuncin daurin shekaru 14 a …

IMG 121758 201025 1760959086441
Labarai, Majalisar Wakilai

Ta Dabo: Yan Majalisar Wakilai 7 daga jihar Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC

Posted onMarch 31, 2026March 31, 2026

‘Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar ne a wasu wasiku da Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar …

IMG 125130 19326 1773921098651
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A – Kasuwar Damboa Dake Jihar Maiduguri

Posted onMarch 30, 2026March 30, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Damboa LGA   dake Jihar Maiduguri Najeriya Kasuwar Damboa ta nuna ƙarin …

IMG 20260330 WA0841
APC, Labarai

Ana Wata: Sabon Rikici Ya Kunno Kai A Jami’ar APC Kano, Sanata Sumaila Yayi Fatali Da Taron Abba Gida Gida

Posted onMarch 30, 2026March 30, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Bayan Fatali Da Taron Gwamna Yusuf, Sanata Kawu Sumaila ya jagoranci “Muhimmin taro” da ‘Yan Majalisar Kano ta Kudu. ‘Yan majalisar …

Posts pagination

‹ 1 … 6 7 8 9 10 … 355 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab