The West African Examinations Council (WAEC) has released the results of May/June 2024 West African Senior School Certificate Examination (WASSCE). The announcement was made via …
The West African Examinations Council (WAEC) has released the results of May/June 2024 West African Senior School Certificate Examination (WASSCE). The announcement was made via …
An gano kaddarorin da ke da alaƙa da wannan satar a Dubai, London, da Abuja, ciki har da otal-otal.” Alfijir labarai ta ruwaito shugaban hukumar …
Ƙungiyar CNPP ta Buƙaci A dakatar da Mele Kyari, Manajan Darakta na Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL). Alfijir labarai ta ruwaito cikin wata sanarwa …
An fitar da cikakkun bayanai kan sabon kudiri da aka gabatar a majalisar dattawa a da nufin samar da hukumar zabe mai zaman kanta da …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce za su zauna da manyan attajirai da yan kasuwa da ƴan siyasa da masu fada aji a yankin …
Ƴan Najeriya da dama sun kaɗu bayan dan jarida mai binciken kwakwaf, David Hundeyin ya fallasa cewa an nemi a bashi toshiyar baki don yi …
An yanke wa sojoji 24 da suka yi yunkurin juyin mulki a kasar Saliyo hukuncin zaman gidan wakafi ciki har da na daurin shekaru 120, …
Daga Aminu Bala Madobi Babban hamshakin dan kasuwa a Najeriya, Tony Elumelu, ya kalubalanci gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da jami’an tsaro …
Amadadin Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro Mai Girma Dan Iyan Kano Alhaji Ahmad Ado Bayaro na farin cikin Gayyatar Alumma Masoya Mai …
The Katsina State Government has further relaxed the curfew which had hitherto restricted the movement of people from 7pm to 7am. The News Agency of …
Hukumar Yaki da Ayyukan Cin hanci da Dangoginsu, ICPC, ta tabbatar da cewa ta na bincikar hukumar Aikin Alhazai ta Ƙasa, NAHCON kan tallafin Naira …
From Aminu Bala Madobi Former President Olusegun Obasanjo has opened up on why the nation’s refineries can not work. Speaking in an exclusive interview with …
NNPCL ta durkusar da masana’antun man fetur da ci gaba da kashe kudin a banza da sunan gyara da kuma siyan kayayyaki a Najeriya Alfijir …
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce galibin wadanda ke rike da mukaman gwamnati a Najeriya ba su da halin shugabantar kasar. Alfijir labarai …
Shugaban Hukuma Mai Zaman Kan ta da ke Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka, ICPC, Musa Aliyu, ya yi nazari kan yanayin …
Management of Dangote Petroleum Refinery has urged the Nigerian Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC), to enforce the domestic crude supply obligation as specified in the …
Biyo bayan samamen da jami’an tsaro suka kai shelkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC, kungiyar ta kira taron gaggawa na kwamitin koli a gobe Asabar. …
A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …