Babban Hafsan Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya ce sojoji za su shigo ciki idan zanga-zangar ‘#EndbadGovernance’ da ke ci gaba da gudana a fadin kasar …
Babban Hafsan Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya ce sojoji za su shigo ciki idan zanga-zangar ‘#EndbadGovernance’ da ke ci gaba da gudana a fadin kasar …
From Aminu Bala Madobi Bangladesh has imposed a ban on several popular social media platforms, including Instagram, TikTok, WhatsApp, and YouTube, as per reports. This …
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya ce rashin iya mulki ne yasa gwaman kano a koda yaushe ya ke dora alhakin gazawarsa …
Daga Aminu Bala Madobi Masana a bangaren mai da iskar gas sun ce, umarnin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar a baya-bayan nan da …
Daga Aminu Bala Madobi Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, wasu masu zanga-zanga sun fantsama kan tituna a ƙaramar hukumar …
Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan …
Majalisar jagororin addinai ta Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Alrfama Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu …
A Guinean court has sentenced ex-dictator Moussa Dadis Camara to 20 years in jail for crimes against humanity on Wednesday, after a landmark trial over …
A wani gagarumin aikin jin kai, shugaban gamayyar jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayar da gudunmuwar naira miliyan 5 dom… Alfijir labarai ta …
Wasu fusatattun masu zanga-zanga sun yi dafifi zuwa gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura, mahaifar sa a jihar Katsina. ‘Yan zanga-zangar da …
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da sanya dokar hana fita ta awa ashirin hudu 24h a jihar. Hakan ya biyo bayan …
Wasu fasatattun matasa sun cinnawa ofishin hikumar NCC dake Kano wuta, kuma sun sace musu kayan aiki. Batagarin sun debi batiran solar masu 230, wasu …
An dauki matakin ne bayan wani harin bam da aka kai a Konduga da kuma zanga-zangar da ta rikide ta koma tashin hankali a sassan …
A yayin gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano,an girke Jami’an tsaro a wasu Manyan Kasuwanni dake kantin kwarai da ta Sabon gari. An baza …
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin kutsawa cikin wani shago da ke kan titin gidan Zoo a …
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin taron masu ruwa da tsaki domin lalubo hanyoyin da za’a maganance matsalolin da al’umar jihar Kano …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta rage farashin man fetur da kudin wutar lantarki. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnan ya …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi zargin cewa wasu masu adawa da gwamnatin sa sun ɗauko hayar ƴan daba domin su tada fitina …
Mai shari’a Sylvanus Oriji na babbar kotun tarayya dake Abuja ya kayyade iya wurin da masu zanga-zanga zasu tsaya wato filin wasa na MKO Abiola …