Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Ƴan Sanda

IMG 201806 181026 1792351105449
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 18, 2026

1. KANO: NDLEA TA KAMA MATAFIYAR DA AKE ZARGI DA ƊAUKAR TABARWIJI A ƁOYE CIKIN GALAN MAN JA   Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun …

IMG 103551 181026 1792316157314
Labarai

TAKAITATTUN MANYAN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: Lahadi, 18 Oktoba 2026

Posted onOctober 18, 2026

1. TSARO: SOJIN SAMA TA HORAR DA JAMI’AN SOJI 149 KAN YAƘI DA TA’ADDANCI   Hukumar Dillancin Labarai ta Ƙasa (NAN) ta ruwaito cewa an …

IMG 224531 171026 1792273550656
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 17, 2026

Labarai   1. KANO: ’YAN SANDAN JIHOHI SUN GARGAƊI KAFafen YAƊA LABARAI KAN LABARAN ZAƁE   Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya …

IMG 130754 171026 1792238883094
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE

Posted onOctober 17, 2026

KANO 1. ’YAN SANDA SUN CE AN CETO MUTANE BIYU, AN KWATO NAIRA MILIYAN 10 NA FANSAR GARKUWA Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta sanar da …

IMG 185003 141026 1792000212122
Labarai

MANYAN LABARAN HUKUMOMIN TSARON NAJERIYA DA AYYUKAN HUKUMAR EFCC

Posted onOctober 14, 2026

FITOWA TA MUSAMMAN — LARABA, 14 GA OKTOBA, 2026   1. HEDIKKWATAR TSARO: AN KASHE ’YAN TA’ADDA 36, AN CETO MUTANE 50   Hedikwatar Tsaro …

IMG 115821 121026 1791802713207
Labarai

MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI

Posted onOctober 12, 2026

LABARAN KANO   1. TINUBU MUST GO: ’YAN SANDA DA MASU SHIRYA TARO SUN BAYYANA RA’AYOYINSU   Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, …

IMG 175309 30926 1790787199562
Labarai

MANYAN LABARAN HUKUMOMIN TSARON NAJERIYA DA AYYUKAN EFCC FITOWA TA 4

Posted onSeptember 30, 2026September 30, 2026

MANYAN LABARAN HUKUMOMIN TSARON NAJERIYA DA AYYUKAN EFCC FITOWA TA 4 30 SATUMBA 2026 DAGA ALFIJIR LABARAI Mu Bincika. Mu Tantance. Mu Bayyana. 1. ’YAN …

IMG 123937 30926 1790768382360
Labarai

KANO: KOTU TA UMARCI A TSARE MATASA 11 KAN ZARGIN KASHE JAMI’IN ’YAN SANDA

Posted onSeptember 30, 2026

KANO: Wata Kotun Majistare da ke Kano ta bayar da umarnin tsare wasu matasa 11 a gidan gyaran hali, bisa zargin haɗa baki, tayar da …

IMG 132101 23926 1790166071088
Labarai

MANYAN LABARAN HUKUMOMIN TSARON NAJERIYA DA AYYUKAN EFCC: FITOWA TA 3

Posted onSeptember 23, 2026

23 SATUMBA 2026 DAGA ALFIJIR LABARAI Mu Bincika. Mu Tantance. Mu Bayyana. 1. ’YAN SANDA SUN KAMA MUTANE 23, SUN CETO MUTANE 7 A JIHOHI …

IMG 095749 16926 1789549091935
Labarai

TAKAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: Laraba, 23 ga Satumba 2026

Posted onSeptember 23, 2026

KANO   1. ’Yan Sanda Sun Kwace Motoci 81 A Kano   Rundunar ’Yan Sandan Kano ta ce ta kwace motoci 81 bisa laifukan da …

IMG 093129 22926 1790065894951
Labarai

YAN SANDA SUN KAMA WANDA AKE ZARGI DA GARKUWA, SUN KWATO DRONE A KANO

Posted onSeptember 22, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta kama wani mutum mai shekaru 35, Habibu Bello, wanda ake zargi da kasancewa cikin wata ƙungiyar masu …

IMG 145317 16926 1789566812067
Labarai

MANYAN LABARAN HUKUMOMIN TSARON NAJERIYA DA AYYUKAN HUKUMAR EFCC: DAGA ALFIJIR LABARAI

Posted onSeptember 16, 2026

16 SATUMBA 2026 — ALFIJIR LABARAI   1. ’YAN SANDA SUN CETO MUTANE BIYU, SUN KAMA MASU GARKUWA A ONDO   Rundunar ’Yan Sandan Jihar …

IMG 182540 09926 1788974758424
Labarai

Manyan Labaran Tsaro Da Ayyukan Hukumar EFCC — 9 SATUMBA 2026 — Alfijir Labarai 

Posted onSeptember 9, 2026

MANYAN LABARAN TSARO Da Ayyukan Hukumar EFCC — 9 SATUMBA 2026 — Alfijir Labarai   1. EFCC: Olukoyede Ya Ce Ba Za a Yi Almubazzaranci …

FB IMG 1788369346712
Labarai

Tsaro: Rundunar Yan Sandan Kano Sun Shirya Daruruwan Jami’anta Zuwa Iyakokin Kano 

Posted onSeptember 2, 2026

Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta tura jami’ai 250 da suka kammala horo zuwa kananan hukumomin da ke kan iyakokin jihar, domin karfafa tsaro da inganta …

FB IMG 1765809781140
Labarai

Yan sanda sun kama mutum 10, da ceto yaro da aka sace a Unguwar Rimin Kebe Kano 

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ceto wani yaro mai shekaru tara, mai suna Ubaiyu Muhammad Sammani, da aka sace a unguwar Rimin Kebbe, tare …

IMG 182907 22226 1771781369206
Labarai, Police

Ƴan Sanda Sun Gayyaci Bello Ado Bayero Kan Zargin Damfarar Kuɗin Fili Naira Miliyan 70, A Kano

Posted onFebruary 22, 2026February 22, 2026

Rundunar ’Yan sandan Nijeriya ta shiyyar 1 da ke Kano ta gayyaci Bello Ado Bayero, Hakimin Tarauni, kuma domin amsa tambayoyi kan zargin hannu a …

IMG 112402 18126 1768731853809
Kano, Labarai

Yan sanda sun kama wani shakikin marigayiyar da wasu mutane 2 da ake zargi da kisan kisan uwa da ‘yayanta a Kano

Posted onJanuary 18, 2026January 18, 2026

Rundunar ’Yan sanda ta jihar Kano ta kama mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata uwa da ’ya’yanta shida da aka …

FB IMG 1717108061650
Labarai, Police

Jami’an Ƴan sanda sun kama ƴan bindigar da bidiyonsu ya yadu su na nuna makamai da kuɗaɗe

Posted onDecember 27, 2025December 27, 2025

Rundunar ƴan sandan  Nijeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi ‘yan fashin daji ne da garkuwa da mutane a jihohin Katsina, Zamfara, Neja …

FB IMG 1765045306562
Labarai, Police

Yan sanda sun saki Barr Muhuyi Magaji Rimin-Gado

Posted onDecember 6, 2025December 6, 2025

An saki tsohon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC), Barrister Muhuyi Magaji Rimin-Gado, daga hannun ‘yan sanda bayan …

IMG 233947 04925 1757025608099
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

‘Yan Sanda Sun Gayyaci Shugabar ƙaramar hukumar  Tudun Wada kan zargin harin wasu mutane

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta gayyaci Hajiya Sa’adatu Salisu, shugabar ƙaramar hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin kananan hukumomi (ALGON) a Kano, domin …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab