Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: DANGOTE

IMG 134744 25926 1790340476117
Labarai

FETUR DAGA CIKIN GIDA YA ƘARU, SHIGO DA SHI YA RAGU — ME KE SA FARASHIN YA CI GABA DA HAWA?

Posted onSeptember 25, 2026

HALIN DA AKE CIKI A NNPCL DA FANNIN MAN FETUR A NAJERIYA — 2026 FETUR DAGA CIKIN GIDA YA ƘARU, SHIGO DA SHI YA RAGU …

IMG 114729 18926 1789728457852
Labarai

DANYEN MAI YA ƘARA, AMMA FARASHIN FETUR YA TASHI: INA AMFANIN ƊAN NAJERIYA YAKE? Binciken Mako-mako na Alfijir Labarai

Posted onSeptember 18, 2026

HALIN DA AKE CIKI A NNPCL DA FANNIN MAN FETUR A NAJERIYA — 2026   DANYEN MAI YA ƘARA, AMMA FARASHIN FETUR YA TASHI: INA …

FB IMG 1788888237134
Labarai

DANGOTE REFINERY IPO YA BUƊE YAU — HANNUN JARI NA ₦525, ANA NEMAN TARA KUSAN ₦2.15 TRILIYAN

Posted onSeptember 14, 2026September 14, 2026

💰 DANGOTE REFINERY IPO YA BUƊE YAU Babban Rahoto na Musamman — Alfijir Labarai Kamfanin Dangote Petroleum Refinery and Petrochemicals FZE ya buɗe sayar da …

IMG 20260907 WA0593
Labarai

TAKAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: Safiyar Litinin, 14 ga Satumba 2026

Posted onSeptember 14, 2026

📰 Daga Alfijir Labarai   🟢 KANO   1. NHRC Ta Nemi Cikakken Bincike Kan Kisan Danshagamu a Kano   Hukumar Kare Hakkin Dan Adam …

IMG 143248 11926 1789133584522
Labarai

HALIN DA AKE CIKI A KAMFANIN MAI NA NNPCL DA FANNIN MAN FETUR A NAJERIYA — 2026

Posted onSeptember 11, 2026

⛽ HALIN DA AKE CIKI A KAMFANIN MAI NA NNPCL DA FANNIN MAN FETUR A NAJERIYA — 2026 Abin da NNPC ke yi, halin matatun …

IMG 20260907 WA0592
Labarai

Taƙaitattun Labaran Kano, Najeriya Da Kasashen Waje Na Yammacin Talata, 8 ga Satumba 2026 — Daga Alfijir Labarai

Posted onSeptember 8, 2026

🟢 KANO   1. KANO 2027: GAWUNA YA KI AMINCEWA DA KOMAWA APC   Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Nasiru Gawuna, ya ƙi amincewa da …

FB IMG 1788888237134
Labarai

Labari Mai Dadi: Dangote Ya Buɗe Kofar Mallakar Hannun Jari A Matatar Mansa Ga Talakawan Najeriya 

Posted onSeptember 8, 2026

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa sabon IPO na Dangote Petroleum Refinery zai bai wa miliyoyin ’yan Najeriya damar zama masu …

IMG 20260907 WA0593
Labarai

TAƘAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, WASANNI DA ƘASASHEN WAJE — A SAFIYAR TALATA, 8 GA SATUMBA 2026

Posted onSeptember 8, 2026

TAƘAITATTUN LABARAN KANO 1. Gwamnatin Kano Ta Ƙaddamar da Tallafin ₦290m Ga Mata 5,800 Gwamnatin Kano ta fara rabawa mata 5,800 daga ƙananan hukumomi 44 …

IMG 222905 31126 1769894958576
Dangote, Labarai

Hawa Da Saukar Farashin Man Fetur Da Matatar Dangote Ke Yi Ka Iya Jefa Nigeria cikin Masharsharar Tattalin Arziki — In Ji Yan Kasuwa

Posted onJanuary 31, 2026January 31, 2026

Masu harkar sayar da man fetur a Najeriya, tare da masana harkar makamashi, masu sa ido da ƙungiyoyin ƙwadago, sun bayyana damuwa kan yadda ake …

IMG 192616 31126 1769884007206
Dangote, English

Dangote’s Single Train Refinery, Epileptic Pricing Will Throw Nigeria Into Major Economic Crisis – Spectrum of Marketers

Posted onJanuary 31, 2026January 31, 2026

Dangote’s Single Train Refinery, Epileptic Pricing Will Throw Nigeria Into Major Economic Crisis – Spectrum of A spectrum of marketers across the downstream oil industry, …

FB IMG 1757704067875
Dangote, Labarai

Farin Ciki: Matatar Ɗangote Ta Ƙayyade Farashin Litar Fetur Zuwa N739

Posted onDecember 15, 2025December 15, 2025

Kamfanin Man Fetur na Ɗangote ya sanar da cewa gidajen mai da ke sayen fetur daga matatar sa za su fara sayar da litar fetur …

IMG 20251123 WA0081
Arewa, Labarai

Dangote da BUA sun bada gudunmawar Biliyan 5, a taron ACF domin ceto yankin Arewa

Posted onNovember 23, 2025November 23, 2025

Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta samu ƙarin goyon baya daga manyan yan kasuwa da hukumomi, inda aka tara gudunmawar biliyoyin Naira domin farfado da …

IMG 20251119 WA0138
Labarai, Ta addanci

Ana Wata! Yan Yahoo Sun Kutsa Wayoyin Aliko Dangote Da Femi Otedola

Posted onNovember 19, 2025November 19, 2025

Daga Aminu Bala Madobi — Manyan Attajiran Najeriya Sun Fuskanci Barazana A wani lamari da ya girgiza harkar tsaro ta intanet a Najeriya, wasu gungun …

IMG 183724 271025 1761586657522
English, Kano

National Sabotage in Disguise — One Kano Agenda Condemns Union Threats to Dangote Refinery

Posted onOctober 27, 2025October 27, 2025

The One Kano Agenda, a nonpartisan movement devoted to the unity, progress, and strategic transformation of Kano State and Nigeria, issues this statement to reaffirm …

FB IMG 1757936088184
Dangote, Labarai

Dangote ya zabi biyan ma’aikatan da ya kora albashin shekara 5, ba tare da aiki ba akan ya mai da su

Posted onOctober 3, 2025October 3, 2025

Rahotanni sun bayyana cewa a yayin zaman sasantawa da aka shiga tsakanin Kamfanin Matatar Dangote da ƙungiyar ma’aikatan man fetur ta PENGASSAN kan rikicin da …

IMG 085852 27925 1758959940572
Dangote, Labarai

Matatar Mai Ta Dangote Dawo Da Tsarin Sayar Da Fetur Da Naira

Posted onSeptember 28, 2025September 28, 2025

Kimanin ƙasa da sa’o’i 24 da dakatar da tsarin sayar da man fetur a farashin Naira, Matatar Dangote ta janye wannan kudiri. Matatar ta ɗauki …

IMG 085852 27925 1758959940572
Dangote, English

Wata Sabuwar: Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da man fetur a Naira

Posted onSeptember 27, 2025September 27, 2025

Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da man fetur a Naira Daga gobe 28 ga Satumba, 2025. A wani sako da ta aikewa kwastomominta, …

IMG 083423 23925 1758612901452
Dangote, Labarai

Yadda ziyarar kungiyar AROGMA zuwa Cibiyar Hada-Hadar Cinikayyar ta Kamfanin Dangote ta haifar da alheri

Posted onSeptember 23, 2025September 23, 2025

…Mun zo ne don yabawa kan kokarin da kamfanin ke yi na gabatar da ayyukan jin kai da kuma jigilar man fetur kyauta a kokarin …

FB IMG 1757936088184
Dangote, Labarai

Ɗangote ya ɗauki nauyin gina masallacin juma’a da ɗakunan kwanan ɗalibai a Jami’ar Ilorin kan kudi naira biliyan 1.1

Posted onSeptember 15, 2025September 15, 2025

Babban attajirin Afirka kuma Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ɗauki nauyin gina ɗakunan kwanan ɗalibai masu gadaje 250 da Babban Masallacin Juma’a …

FB IMG 1757704067875
Dangote, Labarai

Labari Mai Daɗi: Matatar man Dangote za ta fara rarraba mai kai-tsaye

Posted onSeptember 12, 2025September 12, 2025

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya daga ranar Litinin, 15 ga …

Posts pagination

1 2 3 4 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab