Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ce ta bayar da umarnin, inda ta ce shagunan sayar da magunguna ba …
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ce ta bayar da umarnin, inda ta ce shagunan sayar da magunguna ba …
Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar dubiya ne da kuma ganin yadda su kansu ma’aikatan asibitin suke kulawa da lafiyar al’ummar jihar Kano. …
“Ina tabbatar muku da cewa Gwamnatin Kano ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajan kawo karshen wannan ta’asa ta awon igiya” Gwamnan na …
Gwamnatin jihar Kano ta karkashin ma’aikatar lafiya, ta umarci hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu PHIMA, da ta kulle dukkan wani asibitin kudi da …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitin haɗin gwiwa na hukumomi da dama domin yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi tare da sanya …
Muzambilu Ado, Darakta mai rikon mukamin Sashen Hulda da ‘Yan Jaridu da Kididdiga a Kotun Daukaka Kara ta Shari’a ta Jihar Kano, ya shigar da …
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami’an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano tare da magance ƴan fashin …
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da bayar da tallafin naira miliyan 265 ga alhazan bana su 3,620 daga jihar domin taimaka musu da bukatunsu na …
Rahotanni sun nuna cewa gadar na daga cikin muhimman hanyoyin zirga-zirga a cikin birnin Kano, amma tana fuskantar matsaloli da suka hada da hatsarurruka masu …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa zabi Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna ne saboda kwarewarsa da kuma jajircewarsa wajen ci …
Majalisar dokokin Kano ta kammala tantance Hon. Murtala Sule Garo, wanda Abba Kabir Yusuf ya nada domin mukamin Mataimakin Gwamna. Kwamitin tantancewar, karkashin jagorancin Mataimakin …
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Kano ta ɗauki matakan ladabtarwa kan wasu alkalan kotuna da ma’aikata bayan samunsu da laifukan cin hanci, nuna son …
A wani ra’ayin Jama’a da Jaridar abknews24 taji a sassa daban daban na Kanana Hukumomin Jihar Kano 44 a cikin mako guda, Kashi 89.7% sun …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da …
Mai girma gwamna jahar kano Alh Abba Kabir Yusuf ya tsunduma al-ummar jahar kano cikin alkhairin “KANO FIRST END OF RAMADAN SUPPORT” dumu dumu, da …
Cikin girmamawa nake maka sallama Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu ya ibada Allah ya karba mana ameen ameen. Mai girma Gwamna zan iya tunawa da bayaninka …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da …
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Goshwe Yilwatda da sauran jagororin jam’iyyar na jihar Kano a gidan …
Gwamnan Kano ya sauke Buba Galadima daga Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kano. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa …