Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kasuwanci

IMG 103551 181026 1792316157314
Labarai

TAKAITATTUN MANYAN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: Lahadi, 18 Oktoba 2026

Posted onOctober 18, 2026

1. TSARO: SOJIN SAMA TA HORAR DA JAMI’AN SOJI 149 KAN YAƘI DA TA’ADDANCI   Hukumar Dillancin Labarai ta Ƙasa (NAN) ta ruwaito cewa an …

IMG 155908 061026 1791298754834
Labarai

DAGA MANUFOFIN GWAMNATI ZUWA GA ’YAN KASUWA: ME YAKE SAUYA A HARKAR KASUWANCI A NAJERIYA?

Posted onOctober 6, 2026October 6, 2026

KASUWANCI — HANYAR ARZIKI Mu Bincika. Mu Fahimta. Mu Bayyana Abin da Ke Faruwa. Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Talata, 6 ga Oktoba 2026 …

IMG 163607 041026 1791128181217
Labarai

GANUWAR KANO DA ƘOFOFIN BIRNIN: TARIHIN TSARO, KASUWANCI DA FAƊAƊAR TSOHON BIRNI

Posted onOctober 4, 2026October 4, 2026

KOWA YA BAR GIDA — BINCIKEN AL’ADU, TARIHI DA GADONMU KASHI NA HUƊU KANO, NAJERIYA —   Ganuwar tsohon birnin Kano na daga cikin muhimman …

IMG 151256 021026 1790950391957
Labarai

NAJERIYA DA SINGAPORE: TAZARAR TATTALIN ARZIKI DA DARASIN DA YA KAMATA A KOYA

Posted onOctober 2, 2026

NAJERIYA DA SINGAPORE   Duk da dimbin albarkatun ƙasa da Najeriya take da su, Singapore ta gina tattalin arziki mai girma ta hanyar masana’antu, ilimi, …

IMG 181634 22926 1790097408532
Labarai

KASUWANCI — HANYAR ARZIKI NAWA AKA WARE, ME AKA AIWATAR, KUMA ME ƊAN KASUWA YAKE SAMU?

Posted onSeptember 22, 2026

KASUWANCI — HANYAR ARZIKI Mu Bincika. Mu Fahimta. Mu Bayyana Abin da Ke Faruwa. Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Talata, 22 ga Satumba 2026 …

IMG 163455 15926 1789486506915
Labarai

KASUWANCI — HANYAR ARZIKI: Mu Bincika. Mu Fahimta. Mu Bayyana Abin da Ke Faruwa. Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai

Posted onSeptember 15, 2026

💼 KASUWANCI — HANYAR ARZIKI Mu Bincika. Mu Fahimta. Mu Bayyana Abin da Ke Faruwa. Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Talata, 15 ga Satumba …

IMG 20260907 WA0593
Labarai

TAKAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: Talatar 15 ga Satumba 2026

Posted onSeptember 15, 2026

📰 Daga Alfijir Labarai   🟢 KANO   1. KANO TA SAKE TSARA SHIRIN RIGAKAFIN ZAZZABAR CIZON SAURO   Gwamnatin Kano ta sake fasalin ƙungiyar …

FB IMG 1787320250002
Labarai

Ƙasarmu Ta Gado: Tattalin Arzikin Najeriya Ya Bunkasa da Kashi 4.43% a Kwata ta Biyu

Posted onSeptember 2, 2026

Tattalin arzikin Najeriya ya samu ci gaba mafi girma a cikin kashi na biyu na shekarar 2026, inda ma’aunin tattalin arziki na GDP ya nuna …

IMG 20260828 WA0403
Labarai

“Idan Na Lashe Zaɓe, Zan Buɗe Boda, Kowa Ya Warwasa” – Atiku Abubakar

Posted onAugust 28, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana wani shiri da yake cewa zai aiwatar idan …

IMG 142633 19826 1787146003076
Labarai

Wata Sabuwar: Hadaddiyar Daular Larabawa ta dakatar da mu’amalar kasuwanci da Kasar Iran

Posted onAugust 19, 2026August 19, 2026

Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, ta sanar da dakatar da dukkan harkokin kasuwanci, musayar cinikayya da mu’amalar kuɗi da Iran, har sai an sake ba da …

IMG 104825 18326 1773827357844
Kasuwanci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci (Hatsi) Ke Gudana A – Kasuwar Kagara Dake Jihar Niger

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda farashin kayan abinci yake kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Kagara Karamar Hukumar Rafi LGA   dake Jihar Niger State  Najeriya Rahoton …

IMG 113337 22126 1769078028048
Kasuwanci, Labarai

Kiwo: Inganta kasuwancin dabbobi hanya ce ta samun cigaban tattalin arziki…

Posted onJanuary 22, 2026January 22, 2026

Usman Usman Fulani An bayyana cewar samar da kyakkyawan yanayi na inganta kasuwannin dabbobi wato Kara a fadin Jihar nan wata hanya ce ta inganta …

IMG 215223 181225 1766091156671
Kano, Labarai

One Kano Agenda: Rushewar Masana’antu Ne Ke Haddasa Koma Bayan Kasuwanci a Kano-Bash M Bash

Posted onDecember 18, 2025December 18, 2025

Fitaccen dan jarida kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Bash M Bash, ya bayyana cewa durkushewar harkokin masana’antu a Kano, shi ne …

IMG 142103 14925 1757856139176
Kasuwanci, Labarai

Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da biliyan 10, kan korafin al’umma

Posted onSeptember 14, 2025September 14, 2025

Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da naira biliyan 10 don masu amfani da kaya da …

IMG 20250221 013116
Labarai, Sharia

Allah mai tsarki ne shi kuma baya karbar komai sai mai tsarki – Tunatarwar Sheikh Ali Dan Abba Ga Yan Kasuwa

Posted onFebruary 21, 2025February 21, 2025

Hukumar Shari’a ta jihar Kano tare da mambobinta da wasu daga cikin ma’aikatanta sun fara ziyarar gyara kayanka domin neman dacewa da rahamar Allah. Inda …

best seller i
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta fara rabon tallafin biliyan 75, bashi ga ƙananan ƴan kasuwa

Posted onNovember 7, 2024November 7, 2024

Temitola Adekunle-Johnson, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samar da ayyukan yi da kanana da matsakaitan masana’antu (MSMEs), ya ce gwamnatin tarayya ta …

Alfijir 5
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu da Shugaban China Xi Jinping Zasu Rattaba Hannu Kan Wasu Ayyuka Biyar

Posted onSeptember 3, 2024September 3, 2024

Shugaba Tinubu zai shiga tattaunawa bisa manyan tsare-tsare tare da manyan jami’ai 10 na manyan kamfanonin kasar Sin, wadanda hadakar kadarorin da ke karkashin kulawar …

FB IMG 1713425506915
Dangote, Labarai

Labari Mai Dadi! Tattalin Arzikin Najeriya Zai Iya Sauyawa Cikin ‘Yan Watanni, Inji Dangote

Posted onJuly 5, 2024July 5, 2024

“Batunmu bai kai haka ba; za a iya juya wannan tattalin arzikin cikin ‘yan watanni, kuma na yi imanin muna kan wannan tafarki” Alfijir labarai …

FB IMG 1719815645588
Kasuwanci, Labarai

ICAN Taci Alwashin Warware Matsalolin  Kasuwanci A Kano – In Ji Sabon Shugabanta

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Kungiyar kwarararun Akantoci ta kasa reshen jahar kano ta yi alwashin ba da gagarumar gudummawa wajen magance matsalolin harkokin kasuwanci. Alfijir labarai ta ruwaito sabon …

Ibtila i, Labarai

Wata Gobara Ta Tashi A Kasuwar Singa Da Ke Birnin Kano

Posted onMarch 13, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano a ranar Litinin  ta tabbatar da cewa gobara ta kone wasu shaguna da ba a tantance …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab