Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Yan sanda

FB IMG 1786817739364
Labarai

Tsalle Ɗaya: An kama wata ƴar ƙasar Chadi da ake nema kan zargin kisan kai a Kano

Posted onAugust 15, 2026

Rundunar ’yansandan Najeriya, ta hannun jami’an ƴansandan duniya INTERPOL na National Central Bureau (NCB), Abuja, ta kama wata ’yar ƙasar Chadi, Mahadijiria Abdoulaye, da hukumomin …

IMG 233056 14826 1786746666776
Labarai

Yan Sandan Kano Sun Cafke Ƴan Fashi Su 5, Sun Kuma Kwato Bindiga da Harsasai 48 Tare Da Su

Posted onAugust 14, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta samu nasara wajen yaki da laifuka, bayan kama mutane biyar da ake zargi da fashi da makami …

IMG 012429 05826 1785889479335
Labarai

Gwamnatin Kano Tare Da Hadin Gwiwar Yan Sanda Sun Kama Wani Likitan Bogi Ya Tara Mutane Da Sunan Rabon Magunguna Marasa Inganci A Panshekara

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Kano Ta Kama Wani Likitan Bogi Wanda Ya tara daruruwan mutane a Sunan rrabon magunguna Marasa Inganci kuma yana karbe musu yan kudaden su …

IMG 000802 28726 1785193699107
Kano, Labarai

Tirka-Tirka! Wata Budurwa Ta Yanke Mazakutar Saurayinta Yayin Da Yake Barci A Kano

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta a wani otal da ke unguwar …

IMG 170755 16526 1778947692375
Labarai, Yan Sanda

Yan sanda sun gurfanar da Malam Baffa Hotoro kan zargin cin zarafin marigayi Sheikh Dahiru Bauchi

Posted onMay 16, 2026May 16, 2026

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gurfanar da wani malamin addini a Kano, Sheikh Adam Zubair Adam wanda aka fi sani da Baffa Hotoro, bisa zargin …

FB IMG 1765809781140
Labarai, Yan Sanda

Ƴan sanda sun cafke matar da ake zargi da kona mijinta da kishiyarta da ‘ya’yanta a Kano

Posted onMay 13, 2026May 13, 2026

Rundunar ’Yan sandan jihar Kano ta kama wata mata mai suna Maryam Usman mai shekaru 32 bisa zargin banka wa ɗakin kishiyarta wuta a unguwar …

FB IMG 1765809781140
Labarai, Police

Ƴan Sanda sun magantu kan mutuwar jami’in Civil Defense a wajen rabon shinkafa a Kano

Posted onMarch 15, 2026March 15, 2026

Rundunar ’yansandan jihar Kano ta sanar da fara bincike kan mutuwar wani jami’in hukumar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) da ya rasa ransa bayan wasu …

FB IMG 1772711981761
Kotu, Labarai

Kotu ta wanke DCP Abba Kyari kan tuhumar boye kadarorinsa

Posted onMarch 5, 2026March 5, 2026

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a James Omotosho ta wanke tare da sallamar dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba Kyari daga …

IMG 20260224 WA0122
Labarai, Police

Da Dumi Duminsa: Shugaba Tinubu Ya Tsige Sufeton ‘Yan Sanda IGP Egbetokun

Posted onFebruary 24, 2026February 24, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sallami Kayode Egbetokun daga muƙaminsa na Babban Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP). Manyan jami’an …

FB IMG 1717108061650
Labarai, Police

Jami’an ‘Yansanda Sun Bankado Wani Otel Da ake Yanka Mutane Ana Tsafi Dasu A Jihar Imo.

Posted onDecember 8, 2025December 8, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun bankado wata mummunar aika aikta da ta daɗe ana zargin wasu bata-garin da yi …

IMG 20251208 WA0041
Labarai, Police

Da Dumi Duminsa: Hukumar Yan Sanda Ta Ragewa Jami’inta Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum.

Posted onDecember 8, 2025December 8, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yan Sanda Ta Rage Wa Dan Sanda Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum. Hukumar ta ɗauki mataki mai …

IMG 20251123 WA0350
Labarai, Tsaro

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Tinubu Ya Umarci a Janye ‘Yan Sanda Daga Gidajen Manya Don Tunkarar Ƙalubalen Tsaro

Posted onNovember 23, 2025November 23, 2025

Daga Aminu Bala Madobi A wani sabon mataki na ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar nan, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa …

FB IMG 1760856952080
Labarai, Police

‘Yan sandan sun kama Ɗan Jarida Ɗan’uwa Rano kan zargin ɓata sunan DG Protocol Abdullahi Rogo a kano

Posted onOctober 19, 2025October 19, 2025

Rundunar ƴan sandan Najeriya, shalkwatar Zone One da ke Kano, ta yi wa sanannen ɗan jarida mai gabatar da shirye-shirye, kuma shugaban sashin shirye shirye …

1002315021
Labarai, Police

Rundunar Yan Sandan Kano Sun Cafke Wasu Mutane 5, Jami’an Bogi A Jihar

Posted onOctober 18, 2025October 18, 2025

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da Kakakin rundinar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar a shafinsa na Facebook, ya ce, an kama mutanen  …

B9
Jigawa, Labarai

Ana zargin wata Adama matar aure da ’ya’ya huɗu ta rataye kanta a Jigawa

Posted onOctober 8, 2025October 8, 2025

Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, …

FB IMG 1717108061650
Labarai

Yan sanda sun tsare wata mata da ake zarginta  da yi wa yarinya azaba da wuta a gabanta (Al’aurarta) a Bauchi

Posted onSeptember 20, 2025September 20, 2025

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tsare wata mace mai suna Zuwaira Hassan da zargin yi wa yarinya mai shekara 10 azaba da wuta a …

FB IMG 1717108061650
Labarai, Police

Dubun wani saurayi da budurwa da su ka yi garkuwa da kansu ta cika

Posted onAugust 30, 2025August 30, 2025

Rundunar ‘Yansandan Jihar Anambra ta kama saurayi da budurwa da suka kitsa sace kansu da kansu tare da kwato kuɗin fansa naira miliyan ₦1.2 da …

FB IMG 1754677377573
Al Ajabi, Labarai

Yadda Yan Sanda Suka Kamani, Ba Tare Da Sanin Cewar Nine Kwamishinan Ƴan Sanda Ba – In Ji MD Abubakar

Posted onAugust 8, 2025August 8, 2025

“A lokacin da nake Kwamishinan Ƴan Sanda a jihar Lagos, bana wasa da aiki — musamman ranar Asabar. Ko da yake ayyuka na suna farawa …

IMG 213938 03625 1748983190189
Labarai, Police

Rundunar Ƴan Sandan Kano Ta Haramta Hawan Sallah A Jihar

Posted onJune 3, 2025June 3, 2025

Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa …

IMG 20250314 WA0001
English, Police

Rundunar Yan Sandan Kano ta bayyana dalilin Karrama Wakilin Muhasa TV & Radio

Posted onMarch 14, 2025March 14, 2025

Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta karrama daya daga cikin ma’aikatan tashar MUHASA Telabijin da Radio, Mujahid Wada Guringawa, saboda kwazo da …

Posts pagination

1 2 3 4 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab