Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Kafur Dake Jihar Katsina

IMG 125130 19326 1773921098651

Daga Auwal Tuhami Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Kafur dake Jihar Katsina State Najeriya a jiy Lahadi, 23/08/2026

MASARA

– Masara Buhu 100kg — ₦34,000 zuwa ₦35,000

– Jar Masara — ₦35,000

DAWA

– Dawa Kaura Buhu 100kg — ₦32,000

WAKE DA WAKEN SUYA

– Farin Wake Buhu 100kg — ₦98,000 zuwa ₦100,000

– Waken Suya — ₦72,000 zuwa ₦73,000

– Dauro Buhu 100kg — ₦48,000 zuwa ₦50,000

– Gyaro Buhu 100kg — ₦47,000

SHINKAFA

– Shinkafa Mai Bawo Buhu 100kg — ₦34,000 zuwa ₦37,000

– Shinkafa Tsaba ta Dafawa Buhu 100kg — ₦104,000 zuwa ₦105,000

– Shinkafa ta Tuwo Buhu 100kg — ₦120,000

GYADA

– Gyada Ƙasar Dakar Sabuwa — ₦130,000

– Gyada ta Dafawa Buhu 100kg — ₦30,000

BARKONO

– Barkono Ɗan Zagade Mai Cover — ₦20,000

– Barkono Ɗan Zagade Mai Kan Leda — ₦24,000 zuwa ₦25,000

– Barkono Ɗan Miyare Mai Cover — ₦27,000 zuwa ₦28,000

– Barkono Ɗan Miyare Mai Kan Leda — ₦32,000 zuwa ₦34,000

DANKALI

– Dankali Mai L Buhu — ₦40,000

ROGO DA SAURAN KAYAYYAKI

– Rogon Ɗan Wake Buhu Mai L — ₦24,000

– Garin Kwaki — ₦25,000

– Goriba Buhu — ₦9,000

– Fara Buhu — ₦28,000 zuwa ₦68,000

– Ridi Buhu 100kg — ₦120,000

KAYAN MIYA

– Kabeji Buhu Mai Tulluwa — ₦15,000

– Albasa Mai Lawashi Dauri — ₦1,000

– Albasa Mara Lawashi Buhu — ₦45,000

– Tattasai Danye Buhu 100kg — ₦60,000

– Attarugu Danye Buhu 100kg — ₦90,000 zuwa ₦95,000

– Danshambo Danye Buhu — ₦58,000

– Kubewa Buhu 100kg — ₦12,000

– Tumatir Gwandon Gora — ₦26,000 zuwa ₦27,000

MAN GIRKI

– Farin Mai na Girki Fasta — ₦55,000

– Manja Fasta — ₦50,000

TAKIN ZAMANI

– Urea Indorama — ₦39,000

– Urea Dangote — ₦40,000

– Urea Super Tec — ₦29,000

– NPK Indorama 20-10-5+15S — ₦48,000

– NPK Golden 20-10-10 — ₦49,000

– NPK GDAP 15-15-15 — ₦80,000

– NPK GAS — ₦32,000

– NPK Manoma 20-10-10 — ₦45,000

– NPK 15-15-15 Nagari — ₦49,000

– NPK 15-15-15 Noma — ₦45,000

– NPK Matrix 20-10-10 — ₦50,000

Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci, nauyi, samuwar kaya da yanayin kasuwa.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *