Alfijir Labarai Na Gayyatarku Taron Kungiyar Dogaro Da Kai Charitable Foundation Na Cika 3 Da Fara Ayyukan Alheri

IMG 103727 25826 1787650660078

Kungiyar Dogaro Da Kai Charitable Foundation na farin cikin Gayyatarku Taron murnar Cika 3 da Fara ayyukan alheri a faÉ—in jihar Kano

Kasance tare da mu domin gudanar da taro na musamman mai cike da  zumunci, da haɗin kai.

Rana ta Farko:
Za’a gabatar da Taron Addu’o’i domin neman albarka a ranar Juma’a, 28/08/ 2026 da misalin Karfe 4:00 na yamma a titin Guda  Abdullahi kusa da hotel din Bristol Palace, Farm Centre, Kano

Rana ta Biyu:
Kungiyar zata gabatar da babban taron cika shekaru 3, masu albarka da jaddada zamumci tsakanin Mambobinta.

Taron zai kasance ranar Asabar, 29/08/2026 da misalin Karfe 2:00 na rana a dakin taro na Dutse Royal Hotel, dake unguwar Mariri, Jihar Kano

Allah ya bada ikon halarta ameen summa ameen

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *