Kungiyar Dogaro Da Kai Charitable Foundation na farin cikin Gayyatarku Taron murnar Cika 3 da Fara ayyukan alheri a faÉ—in jihar Kano
Kasance tare da mu domin gudanar da taro na musamman mai cike da zumunci, da haɗin kai.
Rana ta Farko:
Za’a gabatar da Taron Addu’o’i domin neman albarka a ranar Juma’a, 28/08/ 2026 da misalin Karfe 4:00 na yamma a titin Guda Abdullahi kusa da hotel din Bristol Palace, Farm Centre, Kano
Rana ta Biyu:
Kungiyar zata gabatar da babban taron cika shekaru 3, masu albarka da jaddada zamumci tsakanin Mambobinta.
Taron zai kasance ranar Asabar, 29/08/2026 da misalin Karfe 2:00 na rana a dakin taro na Dutse Royal Hotel, dake unguwar Mariri, Jihar Kano
Allah ya bada ikon halarta ameen summa ameen
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
