Cikin girmamawa nake maka sallama Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu ya ibada Allah ya karba mana ameen ameen. Mai girma Gwamna zan iya tunawa da bayaninka …
Cikin girmamawa nake maka sallama Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu ya ibada Allah ya karba mana ameen ameen. Mai girma Gwamna zan iya tunawa da bayaninka …
Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada …
Wasu matasa, wa da kani, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a jihar Kano. Jami’in hulda da …
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya taya Mojtaba Khamenei murna kan naɗinsa a matsayin sabon jagoran addinin Iran, tare da tabbatar da goyon bayansa ga ƙasar. …
…Sheleru ya amince cewa kwayoyin da aka kama nasa ne, haka kuma gidan da aka gano su nasa ne. Alfijir labarai ta rawaito an cafke …
Daga Aminu Bala Madobi Ana fargabar barkewar karancin man fetur a jihar Kano, bayan da wasu gidajen sayar da mai (filling stations) a sassa daban-daban …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar kulada tekuna ta kasa da kasa International Maritime Organization (IMO) ta bayyana cewa akalla jiragen ruwa 3,000 da ma’aikatan teku …
Da Alama Ƙasashen Turai da dama sun fi mayar da hankali kan rikicin da ke tsakanin Rasha da Ukraine, wanda ya daɗe yana barazana ga …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da tura sabbin jakadun Najeriya guda 65 zuwa ƙasashe daban-daban da kuma Zauren …
Wata Cibiyar Bincike a Amurka ta kiyasta cewa yakin da ƙawancen Amurka da Isra’ila suka ƙaddamar kan Iran ya ci wa Washington dala biliyan 3.7 …
Bayan munanan hare-haren da Iran ta kai tsakar birnin Tel Aviv na Isra’ila a safiyar yau Juma’a da bayanai ke cewa ya kashe mutane masu …
Shugaba Donald Trump ya ce ya kamata ya kasance yana cikin waɗanda za su zaɓi sabon shugaban jagoran addinin Iran. Trump ya bayyana haka ne …
Jagoran matasan jam’iyyar ADC a jihar Kano, Hon. S.A Saminu Shehu Isyaku Kura, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da ma ‘yan Najeriya baki …
Sojojin Kiyaye Juyin Juya Halin Iran a ranar Alhamis sun bayyana cewa, rundunar sojin ruwan kasar ta kai hari kan wani jirgin ruwan dakon mai …
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a James Omotosho ta wanke tare da sallamar dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba Kyari daga …
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin sauke Mataimakin Gwamnan Jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, daga mukaminsa bayan wani bincike da ta gudanar kan zarge-zargen da …
A yayin da ake ce-ce-ku-ce game da kwato motocin gwamnati daga kwamishinonin da suka yi murabus a gwamnatin Abba Kabir Yusuf suka bi Sanata Kwankwaso, …