Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
IMG 191835 28726 1785262721738
Kano Labarai

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026
IMG 20260728 WA0810
ADC Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sahihancin ADC, Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026
IMG 000802 28726 1785193699107
Kano Labarai

Tirka-Tirka! Wata Budurwa Ta Yanke Mazakutar Saurayinta Yayin Da Yake Barci A Kano

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026

LATEST POSTS

IMG 191835 28726 1785262721738

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 Kano, Labarai
IMG 20260728 WA0810

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sahihancin ADC, Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 ADC, Labarai
IMG 000802 28726 1785193699107

Tirka-Tirka! Wata Budurwa Ta Yanke Mazakutar Saurayinta Yayin Da Yake Barci A Kano

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 Kano, Labarai
IMG 080145 27726 1785135727201

Gwamnatin Kano Ta Kama Tare da Dakatar da Masu Kokarin Rushe Tsohuwar Gadar Watari A Jihar

Posted onJuly 27, 2026July 27, 2026 Kano, Labarai
IMG 20231103 WA0005
DSS, Labarai

Ta’addanci! Sojoji da DSS Sun Daƙile Yunƙurin wani Hare-haren Boko Haram a Kano.

Rundunar sojin ƙasa da haɗin gwiwar jami’an DSS sun daƙile shirin ƴan BH na kai wasu hare-hare a Birnin Kano. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an …

By Alfijir Labarai kano
Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023
📸Mal Daurawa Facebook
Hukumar Hisba, Labarai

Dirar mikiya kan gidajen abinci da na sheƙe aya, ya bar baya da kura a kano

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Muhawara da cacar baki sun kaure a ciki da wajen Kano, kan abin da wasu ke cewa gagarumin kame ne kan masu yawon ta-zubar da …

FB IMG 1668778250057
Labarai, Police

Rundunar Ƴan Sanda Ta Kama Mutane 24 Bisa Aikata Muggun Laifuka A Kano

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Kamishinan Yan sandan Jihar Kano CP Muhammad Hussain Gumel ya Jinjinawa jami’an sa bisa sadaukarwa wajen yaki da masu aikata laifuka Daban-daban. Alfijir Labarai ta …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Juma’a 03/11/2023 – 18/04/1445AH

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce gwamnatin sa ta na kokarin ganin ma’adanai sun zama mafi girman hanyan samun kudin shiga. ‘Yan Majalisa …

Labarai, Masarauta

Ana Wata! An Dakatar Da Sarki Kan Rashin Biyayya

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya sanar dakatar da Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin bisa zargin rashin biyayya. Alfijir Labarai ta rawaito Olubadan, Oba …

📸Daily Nigerian
Labarai, Mutuwa

Yanzu-Yanzu Manajan-Daraktan kamfanin sufurin ƙasashen waje ya fadi ya rasu a ofishin NAHCON

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Manajan Darakta na wani kamfanin sufurin ƙasashen waje, Danlami Umar ya yanke jiki ya fadi ya rasu a lokacin da ya ke yin rijistar halartar …

IMG 20231103 WA0002
Hadari, Labarai

Mutane 8 sun mutu, wasu 10 sun jikkata, a wani mummunan hadari a Abuja

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Akalla mutane takwas ne daga cikinsu a kwai wasu dalibai suka mutu, bayan da wata babbar mota da ke dauke da yashi tayi musu diban …

kasco
Kotu, Labarai

Kotu Ta Bada Umarnin Tsare Tsohon Manajan Daraktan KASCO Kan Badaƙala

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Hafsat Yahaya Sani, ta tasa keyar Bala Inuwa Muhammed tsohon Manajan Daraktan Hukumar KASCO da dansa Bala …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Alhamis 02/11/2023 – 17/04/1445AH

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Dokoki ta Kasa ta amince da kwarya kwaryar kasafin kudin 2023 da Shugaban Kasa Tinubu ya aike mata na Naira …

📸Alfijir Labarai
Labarai, Lafiya

Asibitin Lebanon dake Kano Ya Ƙudiri Aniyar Sawwakewa mara sa lafiya tafiya Kasashen waje – Jamal

Posted onNovember 2, 2023November 7, 2023

Babban burin asibitin kasa da kasa na kasar Lebanon shi ne yi wa al’umma hidima ta hanyar ba da manyan ayyuka na kiwon lafiya. Alfijir …

IMG 20231102 WA0003
Kotu, Labarai

Jarumar Kannywood Hadiza Gabon ta Maka Wani Mutun A Gaban Kuliya

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Alhamis 02/11/2023, 18/04/1445 AH

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.19. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …

📸Prison
Labarai, Ta addanci

Rana Dubu! An Yanke Wani Mai Garkuwa Da Mutane Hukuncin Rataya

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Kotu ta yanke wa wani mai shekara 59 hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin sace wani yaro mai shekaru hudu. Alfijir Labarai ta rawaito …

IMG 20231102 WA0000
Labarai, Rusau

Kotu ta bawa gwamnatin Kano sati 1, ta biya diyyar biliyan 30 ga masu shagunan filin idi.

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Umurnin kotun ya bayyana cewa za a ci gaba da zartar da hukuncin kara mai lamba FHC/KN/Cs/208/2023 Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar kotun tarayya …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Alhamis 02/11/2023 – 17/04/1445AH

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattijawan Najeriya ta amince Tinubu ya ciwo bashin dala biliyan 7.8. Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta musanta cewa jami’anta …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Laraba 01/11/2023 – 16/04/1445AH

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce jami’an gwamnatinsa da ya nada dole ne su zage damtse su yi aiki tukuru don cimma muradun …

FB IMG 1696923226032
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Nada Shugaban Ma’aikatan Riko a jihar

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

Gwamna Abba Kabir YusufDangane da murabus din shugaban ma’aikatan jihar Kano Alh. Usman Bala, mni, Gwamna, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya dauki kwakkwaran mataki. Alfijir …

Labarai, NNPP

Kutun Daukaka Kara Ta Kuma Tabbatar Da Nasarar NNPP A D/kudu da Warwara da Kuma Kiru da Bebeji

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

Kotun daukaka Kara ta Tabbatar da Barr. Mohamed Hassan na Jam’yyar NNPP a Matsayin Danmajalisar Tarayya na Dawakin Kudu/Warawa. Hakazalika Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar …

FB IMG 1698857810327 edit 16808759679726
Labarai, NNPP

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotun Daukaka Kara Ta kara Tabbatar Da Nasarar NNPP A Kumbotso

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da Hon. Idris Dan Kawu na jam’iyyar NNPP a matsayin halattaccen dan majalisar wakilai na karamar hukumar Kumbotso. Kotun dai …

📸Facebook
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1170/ Siyarwa = 1175 …

Posts pagination

‹ 1 … 187 188 189 190 191 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab