Ana sanar da jama’a cewa In Sha Allah ranar Alhamis za’a rufe gadar sama ta kofar Nassarawa zuwa gidan gwamnati, da kuma ta Obasanjo saboda …
Ana sanar da jama’a cewa In Sha Allah ranar Alhamis za’a rufe gadar sama ta kofar Nassarawa zuwa gidan gwamnati, da kuma ta Obasanjo saboda …
Ƙungiyar kwadago ta bai wa gwamnonin jihohi wa’adin mako biyu su fara tattaunawa kan batun biyan ƙarancin albashin N35,000 ga ma’aikata a jihohinsu. Alfijir Labarai …
Wasu da ba a san ko su wanene ba sun shiga har gida sun yi wa ‘yar dan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar Ngala, …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu, ya naɗa Dakta Musa Adamu Aliyu tsohon kwamishinan shari’ar jigawa a matsayin shugaban hukumar yaki da cin hanci da …
Wata ƴar sanda mai suna Angela Adams a ranar Talata ta roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Jikwoyi, babban birnin tarayya Abuja, da …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.32. …
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Talata, ya bayar da umarnin rusa gidajen karuwai da masu aikata laifuka da suka yi kaurin suna …
Shugaban Kasa Bola Tinubu, ya nada Kwamishinan Shari’a na Jihar Jigawa, Musa Adamu Aliyu, a matsayin sabon Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa ta ICPC. Alfijir …
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Alhaji Jalal Ahmad Arabi a matsayin shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) na tsawon shekaru hudu (4) a …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin ba da tallafin kudi ga magidanta miliyan 15. An samu rashin jituwa tsakanin Shugaban Majalisar …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin kuɗi ga magidanta miliyan 15, wanda hakan na cikin manufofinsa da aka yi wa …
Rundunar sojin Amurka ta saka sojoji 2,000 a shirin ko-ta-kwana a daidai lokacin da ake kara samun rikici tsakanin Isra’ila da Hamas. Alfijir Labarai ta …
An dauki mutum goma-goma daga kananan hukumomi biyar na jihar. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yaye tubabbun ‘yan daba 50 …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Majalisar koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Ƙasa, NSCIA, a karkashin jagorancin shugabanta, Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ta bayyana bakin …
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano mai lamba 3 ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 a gidan kaso ga wani mutum Muhammad Bako Sambo, …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Misis Adedayo Benjamins-Laniyi a matsayin babbar sakatariyar harkokin mata ta gwamnatin tarayya (FCTA). Alfijir Labarai ta rawaito …
Tubabben ɗan daba mai suna Chile Mai Doki ya kammala daukar horo na zama dan sandan sarauniya, wato Constabulary a kano Wato daga aikata laifuka …
A karshen makon jiya dimbin masu zanga-zanga sun je hedikwatar BBC, inda suka rika nuna goyon baya ga Falasdinawa sannan suka shafa jan fenti a …