Octavus Petroleum Limited ya musanta zargin da ake yi masa na sayar da gurbataccen man jirgi ga kamfanin sufurin jiragen na Max Air Limited. Alfijir …
Octavus Petroleum Limited ya musanta zargin da ake yi masa na sayar da gurbataccen man jirgi ga kamfanin sufurin jiragen na Max Air Limited. Alfijir …
Abba Kabir Yusuf tare da mataimakinsa, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo da kwamishinoni da sauran jami’an gwamnati sun ziyarci Katsina domin ta’aziyyar Alhaji Dahiru Barau Mangal …
Sarkin Musulmi, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Larabar a matsayin ranar daya ga watan Almuharram na sabuwar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 825 / Siyarwa …
Farashin litar man fetur ya tashi a sassa daban-daban na Najeriya a safiyar yau Talata. Alfijir Labarai ta rawaito masu ababen hawa a arewaci da …
Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, ta ce an fara bincike kan zargin karkatar da sama da kudaden kananan …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wadannan mutane a matsayin masu ba shi shawara ta musamman a fannoni daban-daban. Alfijir Labarai ta rawaito …
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar Gwamna Abba Kabir-Yusuf na nadin mukamai na musamman guda 20. Alfijir Labarai ta rawaito Kakakin majalisar, Hon …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa shiyyar Arewa Sanata Abubakar Kyari, ya karbi ragamar shugabancin jam’iyyar ta kasa bayan tabbatar da …
Daga Ahmad Jega Sanata Abdulaziz Yari, fitaccen jigo daga jihar Zamfara, a kwanakin baya ya fito kanun labarai yayin da ya tsaya takarar neman kujerar …
Daga Abdu Ado K/Naisa Ƴan Majalisar wakilan Najeriya sun fara mayar da martani dangane da sukar da ake musu ta warewa kansu Naira biliyan 70 …
Shugaban jam’iyyar, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya Lahadi, kamar yadda Daily Trust ta tattaro. Alfijir Labarai …
Daga Abdu Ado K/Naisa Hukumar da ke sa ido kan sufurin jiragen sama ta Nijeriya NCAA ta koka kan yadda ake yawan samun ruwa a …
Garba ya ce rashin fahimtar shugabanci ne ya sa wasu jami’an sabuwar gwamnatin ke yin kalaman da basu kamata ba. Alfijir Labarai ta rawaito wata …
Daga Aminu Bala Madobi Da akwai alamu masu karfi dake cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki su …
Lauyoyin sun yi jawabi a wani sashe na kundin tsarin mulkin kasar da ya ce dole ne dan takara ya samu kashi 25 cikin 100 …
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wata lauya mai suna Ebikpolade Helen, wacce ta kware wajen hadawa da rarraba …
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar a jihar, CS Tahir Balarabe, ya fitar ranar Lahadi a Katsina. Alfijir …