Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu Da Sanata Barau (TMS) a Jihar Kano .
Wadanda aka sauke sun hada da Sakataren Mulki na Karamar Hukumar Kabo Abba Salisu Me wake Garo, da Kansilan me gafaka, Hon. Ahmad Yusuf Chiroma Godiya sai me ba shi shawara kan harkokin Ilimi Hon. Tanimu Garba Garo me ba shi shawara kan harkokin Ilimi da kuma Yakubu Sa’adu Gammo me ba shi shawara kan harkokin Addini.
An sauke su ne a wani taron gaggawa da Shugaban Karamar Hukumar Kab Hon. Lawan Najume ya Jagoranta da yammacin wannan Rana. kamar yadda Kansilolin suka tabbatar

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
