Zamu kammala dukkan ayyukan tituna kafin karshen December – Kwamishinan Ayyuka

IMG 100541 08925 1757322374684

Zamu kammala dukkan ayyukan tituna musamman masu nisan kilomita 5, a ƙananan hukumomi kafin karshen watan December

Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano Injiniya Marwan Ahmad ne ya bayyana hakan a tattaunawarsa da ‘yan Jaridu domin tabbatar musu da kudirin gwamnatin Kano.

Marwan ya ce akwai ayyuka daban-daban da a nan gaba za’a fara don cigaban al’ummar Jihar Kano.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *