Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane da ake zargi da sayar da filayen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba, tare da jaddada cewa za ta ci gaba da ɗaukar matakan doka kan duk wanda aka samu da hannu a irin waɗannan ayyuka.
Kwamishinan Ƙasa da Tsare-tsare na Jihar Kano, Abduljabbar Muhammad Umar, ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai.
Kwamishinan ya yi gargaɗin cewa gwamnati ba za ta lamunci mamaye ko sayar da filayen gwamnati ba tare da izini ba, yana mai kira ga al’umma da su guji shiga irin waɗannan harkoki, tare da tabbatar da sahihancin kowace takardar fili kafin su saya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
