Ana cikin dar-dar a Kano yayin da ake dakon hukuncin Kotun Koli a yau Juma’a 12 ga watan Janairu Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ‘yan …
Ana cikin dar-dar a Kano yayin da ake dakon hukuncin Kotun Koli a yau Juma’a 12 ga watan Janairu Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ‘yan …
Wani matashin dan kasuwa mai suna Garzali wada Ibrahim Yakasai cikin birnin Kano, ya bayyanawa Jaridar Alfijir labarai yadda lamarin ya faru. Ina ajiya da …
An sauke wani DPO na Caji Ofis din Gowon Estate, saboda tsare wani lauya ba bisa ka’ida ba. Alfijir labarai ta rawaito Kwaminshinan ’Yan Sandan …
An haifi mai Shari’a John Inyang Okoro a ranar 7 ga watan yuli na shekara ta 1959 a jihar Akwa Ibom dake kudancin Nigeria. Ya …
Kotun koli ta sanya ranar Juma’a domin yanke hukunci kan rikicin zaben gwamnan Jihar Filato tsakanin PDP da APC Alfijir labarai ta rawaito kotun Koli …
Ministar masana’antu, Kasuwanci da zuba jari, Dr Doris Uzoka-Anite, tace manyan matatun mai a fadin kasar nan sun ba ta tabbacin tabbatar da daidaiton farashin …
Babban bankin Najeriya CBN ya naɗa sabbin shugabannin wasu bankunan kasuwanci a Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito wata sanarwa da CBN ɗin ya fitar a …
Sufeto-Janar na ‘yan sanda (I-G), Mista Kayode Egbetokun ya bayar da umarnin a kara tura jami’ai a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna sakamakon karuwar …
Dakta Dominic Nwankwo, tsohon dalibi a makarantar St. John Bosco Seminary, Isuaniocha, karamar hukumar Awka ta Arewa a jihar Anambra, ya mika sabuwar mota ga …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabuwar hukumar gudanarwa da hukumar alhazai ta kasa (NAHCOM) ya kuma mikawa majalisar dattawan Najeriya domin tabbatar …
Kwamanda ya kara da cewa wajen karfe biyu na dare suka sake dawowa,inda suka biyo bango suka zo suka afka mana har suka illata uku …
An gurfanar da tsohon ministan kan zargin zamba da almundahana Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1240 …
Kotun koli ta yi watsi da karar da dan takarar gwamna na jam’iyyar SDP Dr Umar Ardo, ya shigar kan zaben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu …
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin ƙai, Betta …
Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira da mabiya da shugabannin NNPP da na APC su rungumi hukuncin da kotun kolin ƙasar za …
Akalla mutum 10 ne suka mutu bayan motarsu ta taka nakiyoyi a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya, kamar yadda mazauna yankin suka …
Ola Olukoyede ya bayyana hakan ne a ranar Talata a Abuja, a wani babban taro da Shugaban Hukumar yaki da cin hanci da Rashawa mai …
Allah yayiwa Alhaji Bukar Makoda wanda ubane ga Mai Girma Kwamishinan Ma’aikatar Ruwa a jihar Kano Hon Ali Makoda rasuwa Asafiyar Wannan rana. Za’ai jana …