Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa majalisar dattawan Kano (KEC) domin ta zama mai ba da shawara ga gwamnatin jihar. Alfijir labarai ta …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa majalisar dattawan Kano (KEC) domin ta zama mai ba da shawara ga gwamnatin jihar. Alfijir labarai ta …
Daga Baba Usman Gama Madugun Jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jita-jita ce batun da ake yadawa cewa yarjejeniya suka yi da Shugaba …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da satar janareta da batir mai amfani da hasken rana a wani …
Former Military Head of State of Nigeria, Ibrahim Badamosi Babangida, IBB, has said the late civil rights lawyer, Gani Fawehinmi, never wanted to be seen …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya dakatar da shirin N-Power da dukkan shirye shiryen rage radadin talauci da ake gabatarwa Hukumar (NSIPA) Shugaba Tinubu …
Biyo bayan baraɓaɓiyar harƙallar biliyoyin kuɗaɗen da ake bincike a Shirin NSIP, Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da shirin, wanda aka sani da Shirin Raba …
Jam’iyyar APC a Kano sun ce sun rungumi ƙaddara game da hukuncin kotunƙolin Najeriya da ta tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar …
Gwamnan kano Abba Kabir Yusif, ya bukaci dan takarar gwamnan kano a jam’iyyar APC Nasiru yusif gawuna, yazo su hada kai domin ciyar da kano …
Shugaba Najeriya Bola Tinubu ya amince da nadin jarumi Ali Nuhu a matsayin Manajan Darakta na Hukumar tace Fina-Finai ta Najeriya da wasu mutane goma …
Daga Baba Usman Gama Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce ya yi farin ciki maras misaltuwa da hukuncin kotun ƙolin da ya tabbatar …
Kungiyar kafafen yaɗa labarai ta yanar gizo Association of Online Media Guild, ta taya gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar samun nasara a …
Kotun ƙoli ta tabbatar da Caleb Mutfwang a matsayin halastaccen gwamnan jihar Filato. Mutfwang na Jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 525,299 inda ya doke abokin …
The Association of Online Media Guild has congratulated Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf of Kano state on his recent victory at the Supreme Court. In …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = …
Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin zababben gwamnan jihar Zamfara. Gwamna Lawal Dauda ne ya daukaka kara zuwa …
Kotun Koli ta tabbatar wa Gwamnan jihar jihar kano injijiya Abba kabir yusif kujerarsa,inda ta soke nasarar da APC ta samu a kotunan kasa. kotun …
A zaman da kotun ta yi yau a Abuja ne ta yi watsi da ƙarar da ɗan takarar jam’iyyar APC, Sadique Abubakar ya shigar don …
Kotun Kolin Nigeria ta tabbatar da zaben gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Lagas a matsayin halastaccen gwamnan jihar Kotun ta tabbatar da zaben nasa …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP ya isa harabar Kotun ƙoli da za ta yanke hukunci kan ƙarar da ya ɗaukaka don …