Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tsige wasu manyan hadiman gwamnatin tarayya waɗanda magabacinsa, Muhammadu Buhari ya naɗa. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban Najeria Bola …
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tsige wasu manyan hadiman gwamnatin tarayya waɗanda magabacinsa, Muhammadu Buhari ya naɗa. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban Najeria Bola …
Hukumar da ke sanya ido kan kamfanonin sadarwa a Nijeriya, NCC, ta ce nan ba da jimawa ba za ta dakatar da masu layin Glo …
Hukumar zabe ta kasa reshen Jihar Kano, ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zabukan cike gurbi a jihar. Alfijir labarai ta rawaito Kwamishinan zaben …
Wata fashewa daga wata ma adanar mai da ake zargin ba bisa ka’ida ba a Kano a ranar Litinin, 8 ga watan Janairu, ya kashe …
Jami’ar Bayero da ke kano,ta musanta rahoton da ake yadawa na cewar an gano farfesoshin bogi har guda 20 a jami’ar. Alfijir labarai ta rawaito …
Bayan samun lafiya na tsawon wata 10 a hanyar ’yan bindiga sun sake dawowa. Alfijir labarai ta rawaito’Yan bindiga sun sace matafiya 30 a kan …
Gabanin Sallar Isha’ ranar Lahadi ’yan bindiga suka kutsa unguwar Dutsen Alhaji da ke Abuja suka yi awon gaba da mutane. Alfijir labarai ta rawaito …
Dole ne mu godewa Allah mu kuma godewa Minisatan ilmin Najeriya bisa kafa kwamatin da ya yi domin nemo bakin zaren Kan badakalar takardun digirin …
Kotun ƙoli ta yi fatali da ƙarar da aka ɗaukaka kan zaɓen gwamna Hycinth Alia na jihar Benue. Alfijir labarai ta rawaito matakin na zuwa …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = …
A daidai lokacin da ya sha alwashin tabbatar da gaskiya da rikon amana a cikin tafiyar da mulkin talakawan Najeriya, Alfijir labarai ta rawaito shugaba …
Bisa radin kaina, na isa hedikwatar hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zango kasa (EFCC) Alfijir labarai ta rawaito tsohuwar …
Wasu murguza-murguzan ɓeraye sun tilasta wa manoma kwana a gonakin su domin yin gadi, sakamakon ɓarna da su ke yi musu ta amfanin gona a …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince a biya Super Eagles da wasu ‘yan wasan Nijeriya bashin biliyan 12. ‘Yan majalisa sun ware karin …
Kungiyoyin sun bukaci Tinubu ya sauke Betta Edu daga mukaminta don samun damar gudanar da ingantaccen bincike ba tare da samun wani katsalandan ba. Alfijir …
Kotun koli ta shirya sauraren kararraki 21 da suka shafi zaben gwamnoni da ya gabata a wannan makon. Alfijir labarai ta rawaito za a saurari …
Shugaban kamfanin Dangote Aliko Dangote ya yi karin haske kan wata ziyara ta baya-bayan nan da jami’an EFCC suka kai wa kamfaninsa. Alfijir labarai ta …
Wani masoyin Tsohon Shugaban ‘Kasa Buhari sun gamu a karon Farko tare da bashi kyautar Mota. Alfijir labarai ta rawaito a ranar Asabar da ta …
Kotun kolin Amurka ta amince ta yanke hukunci cewa ko ya dace a hana tsohon shugaban kasar Donald Trump tsayawa takarar shugaban kasar. Alfijir labarai …