Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta sauya kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, bisa zarginsa da …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta sauya kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, bisa zarginsa da …
A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wata mata mai suna Hannatu ta haifi jariri mai fuska biyu da kai daya a babban …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar Ilimi ta Ghana (GES) ta kori Charles Akwasi Aidoo, mataimakin shugaban makarantar sakadire ta Kwame Nkrumah da ke a Jami’ar Kimiyya da fasaha ta …
Kungiyar ASUU ta baiwa gwamnatin Najeriya wa’adin makwanci biyu domin warware abinda ke tsakanin su ko su tsunduma yajin aiki Kungiyar ta ASUU ta ce …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin tarayya ta wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe (Project) a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yiwa …
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na Jihar Bauchi, ya sallami Kwamishinar Harkokin Mata da Ci-gaban Yara, Zainab Baban Tanko. Sanarwar da kakakin gwamnan, Mukhtar Giɗaɗo, ya …
Wani jami’in ɗan sanda mai suna Aminu Ibrahim ya rasa ransa sakamakon harbin kansa da bindiga da yayi bisa kuskure lokacin da yake bakin aiki …
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta amince da Naira miliyan 8.2 a matsayin kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026. Daraktan Hukumar, Lamin Danbappa, ya …
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta jihar Kano tare da haɗin gwiwar ‘yansanda sun kama mutune 57 da ake zargi da …
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandare a Nijeriya (NECO) ta jaddada cewa Jihar Kano ce ta fi kowace jiha samun nasara a sakamakon jarrabawar bana, tana …
Kimanin ƙasa da sa’o’i 24 da dakatar da tsarin sayar da man fetur a farashin Naira, Matatar Dangote ta janye wannan kudiri. Matatar ta ɗauki …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen mutane biyu zuwa majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Ribas ya kori dukkan mambobin hukumar fansho ta jihar Ribas kasa da makonni uku da sake …
Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da man fetur a Naira Daga gobe 28 ga Satumba, 2025. A wani sako da ta aikewa kwastomominta, …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kungiyar Amintattun Juna Na Gayyatar Al’ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Zuwa Taron Maulidin da ta saba yi a duk shekara, domin murnar zagayowar ranar haihuwar …
Ilimi shi ne ginshiƙin ci gaban kowace ƙasa, kuma cibiyoyin ilimi masu zaman kansu na taka muhimmiyar rawa wajen faɗaɗa damar samun guraban karatu a …