Kotun shari’ar musulunci da ke kumbotso ta yi watsi da rokon lauyan Mai dubun Isa na korar karar jikkata tsohuwar matar sa An tuhumi Usman …
Kotun shari’ar musulunci da ke kumbotso ta yi watsi da rokon lauyan Mai dubun Isa na korar karar jikkata tsohuwar matar sa An tuhumi Usman …
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar kula da aikin hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekara ta 2026 …
Alfijir Labarai ta binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta fara hada kan mambobinta a dukkan jami’o’in kasar domin fara yajin aikin kasa baki daya da ta tsara. …
Daga Aminu Bala Madobi Tun a shekarar 2023 ake zargin Ministan Bunƙasa Harkokin Fasaha, Kimiyya da Ƙirƙire-ƙirƙire, Uche Nnaji, da amfani da takardun karatu na …
Hukumar gudanarwar ta tashar gidan talabijin na Hijrah Tv ta tabbatar da nadin Ghali Abdallah DZ a matsayin sabon Manajan Director na tashar wato (MD) …
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce malaman makarantu mutane masu daraja da suka cancanci yabo da ƙarƙafa gwiwa. Remi ta bayyana haka ne …
Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da sabbin kwamishinoni biyu da Babban Lauya na Jiha, wadanda za su kasance cikin Majalisar Zartarwa ta …
A Yau 4 Ga Watan Oct 2025 Gamayyar Kungiyoyin Jam’iyyar Apc Na Jihar Kano guda 12, kamar haka 1- Kano State Apc Integrity Group 2- …
Hukumar kula da abinci da magunguna ta ƙasa NAFDAC ta rufe manyan kantunan ƴan China biyu da ke yankin Jabi, Abuja saboda karya dokar siyar …
Rahotanni sun bayyana cewa a yayin zaman sasantawa da aka shiga tsakanin Kamfanin Matatar Dangote da ƙungiyar ma’aikatan man fetur ta PENGASSAN kan rikicin da …
Hukumar Hana Fasa-Kwauri ta Ƙasa (Customs) Shiyyar Kano/Jigawa ta samu nasarar kama miyagun kwayoyi da suka hadar da kwayoyin Pregabalin 261,750 da kuma na tramadol …
A ranar Laraba, 1 ga Oktoba, 2025, a harabar sabuwar Jami’ar Bayero da ke Kano, wani ɗalibin Jami’ar Bayero mai suna Collins Whitworth, ya yi …
Kungiyar One Kano Agenda, wadda ke fafutukar zaman lafiya da ci gaban Jihar Kano, ta bayyana damuwarta kan matakin da aka dauka na janye jami’an …
Alfijir Labarai ta binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Malama Sa’adatu Aliyu tsohuwar matar mawakin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Usman Mai Dubun Isa tayi kira ga mahukunta a jihar Kano da su kawo ma …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ya sanar da dakatar da Lawan Shuaibu Triumph daga yin wa’azi. A wani taron manema labarai da Sakataren …