A.S ANDARAI Daya ne daga cikin futattu kuma kwararru da suka shahara wajen shirya muku biki dai dai da buƙatarku kuma dai-dai da zamani a …
A.S ANDARAI Daya ne daga cikin futattu kuma kwararru da suka shahara wajen shirya muku biki dai dai da buƙatarku kuma dai-dai da zamani a …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya caccaki tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje, inda ya zarge shi da wawure dukiyar talakawa ba tare da ya …
Hukumar kula da makarantu masu zaman kansu da na sa kai ta Jihar Kano (KSPVIB) ta dauki matakin rufe wasu makarantu guda takwas (8) da …
Mawaƙin yabo Shehi Mai Tajul’izzi da lauyansa Abba Hikima sun amsa gayyatar Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano, yayin da Usman Mai Dubun Isa ya …
Kwana biyu bayan rikicin wutar lantarki tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO), gwamnatin tarayya ta kaddamar …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba jimillar Naira biliyan 330 ga magidanta miliyan 8.1 a fadin Najeriya a karkashin shirin tallafin kuɗi (National …
Shugaban hukumar, Farfesa Ibrahim Wushishi, ya bayyana haka a taron manema labarai a Minna, inda ya ce daga cikin ɗalibai 1,358,339 da suka zauna jarabawar, …
Babbar Kotun Abuja ta kori ƙarar da wasu jami’an gwamnatin jihar Kano su ka shigar gaban ta da ta hana Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da …
Shugaban hukumar Tace Fina-finan Jihar Kano ne ya sanar da haramta dukkan muƙabalar mawakan addini a jihar, sai dai idan an samu sahalewar hukumar tun …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Masana a fannin abinci sun gargaɗi iyaye da su dena dogara da taliyar yara, wacce aka fi sani da indomi a matsayin abinci. Masanan sun …
A ranar Asabar 13 ga watan Satumban 2025 makusantan tsohon shugaban jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma ta jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi sun gudanar …
Babban attajirin Afirka kuma Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ɗauki nauyin gina ɗakunan kwanan ɗalibai masu gadaje 250 da Babban Masallacin Juma’a …
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gargadi majalisar dokoki cewa za ta fito da mambobinta yin zanga-zanga idan aka ci gaba da hana Sanata Natasha …
Allah ya yiwa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Alhaji Sadauki Kura, rasuwa da safiyar yau Lahdi a asibitin Airforce da ke Kano. Alhaji Sadauki Kura wanda …
Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da naira biliyan 10 don masu amfani da kaya da …
Shugaban kamfanin H.U.Kura Mining Nig, Alh Hamza Uba Kura na taya ɗaukacin al’ummar musulmin duniya dana jihar Kano da kuma na ƙaramar hukumar Kura murnar …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta amince da rijistar sabbin jam’iyyun siyasa guda 14, wadanda za su fara shiga sahun manyan ayyukan …
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya daga ranar Litinin, 15 ga …