Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi Saraki ya ce, ina taya al’ummar musulmin duniya dana Najeriya tare da na wannan jiha tamu mai albarka ta …
Gwamnatin Kano ta shirya canzawa kasuwar Kayan marmari ta yan lemo mazauni zuwa Dan Goro Kwamishinan Ƙasa da Safiyo na Jihar Kano, Alhaji Abduljabbar Umar …
Gwamnatin Kano ta yi barazanar rufe duk wata makaranta mai zaman kanta da ta kara kuɗin makaranta ga Iyayen yara ba bisa ka’ida ba. Shugaban …
Gamayyar rukunin jami’o’in MAAUN ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwar kasa da kasa da ‘Seneca College of Applied Arts and Technology’ da ke kasar Canada, wacce …
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake faɗuwa a ranar Laraba, abin da ya haifar da katsewar wuta a wasu sassan Najeriya. Hukumar Gudanar …
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar warware tankiyar da ke tsakanin Matatar Dangote da Ƙungiyar Ma’aikatan Dakon Man Fetur da Gas ta …
Sanarwar ta fito ne a ranar Litinin cikin wata takarda da Abiodun Oladunjoye, Daraktan Ƙididdiga da Hulɗa da Jama’a na Fadar Shugaban Ƙasa, ya sanya …
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan yadda bashin Najeriya ya ƙaru zuwa Tiriliyan 149.39 a farkon 2025, kwatankwacin dala biliyan 97, wanda …
Ajiyan Sokoto, Alhaji Umar I. Ajiya, ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa yana shirin tsayawa takarar kujerar Gwamnan Jihar Sokoto a 2027. Mai magana …
Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta nesanta kanta daga shirin tsundima yajin aikin da kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Zamu kammala dukkan ayyukan tituna musamman masu nisan kilomita 5, a ƙananan hukumomi kafin karshen watan December Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano Injiniya Marwan Ahmad …
Zamuyi aiki ba dare ba rana domain tabbatUar da umarnin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bamu. Babban Darakta na Hukumar NPC na kasa Dr. …
Kungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) da ma’aikatan gwamnati sun bukaci gwamnati ta sake duba mafi ƙarancin albashi, suna mai cewa N70,000 da ake biya a …
Hukumar tsaro ta farin kaya ta ƙasa (DSS) ta rubuta wasiƙa ga kamfanin X, tsohon shafin Twitter, tana neman a gaggauta rufe shafin Omoyele Sowore. …
Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun hallaka jami’ai takwas na Hukumar Tsaro ta Fararen Hula (NSCDC) da ke aiki …
Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis din nan. Farfesa Miko kafin Rasuwarsa malami ne a Jami’ar Bayero dake Kano. Za’a …
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta gayyaci Hajiya Sa’adatu Salisu, shugabar ƙaramar hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin kananan hukumomi (ALGON) a Kano, domin …