Gidan Radio BBC, ya dakatar da Editan Sashen Hausa, Aliyu Tanko, na tsawon watanni uku bisa zargin cin zarafi da tsohuwar ma’aikaciyar gidan, Halima Umar …
Gidan Radio BBC, ya dakatar da Editan Sashen Hausa, Aliyu Tanko, na tsawon watanni uku bisa zargin cin zarafi da tsohuwar ma’aikaciyar gidan, Halima Umar …
Wata kotu a Kano ta bayar da umarnin umurtar mataimakin babban sufeton ‘yan sanda mai kula da shiyya ta daya da ya gudanar da cikakken …
Hukumar kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Satumba, 2025, za a ƙara kuɗin yin …
Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …
Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsari, inda wasu daga cikin kacar sa suka kwace suka fadi. Har yanzu …
Hukumar Kula da Kwalejojin Koyar da Malamai a Nijeriya (NCCE), ta sanar da rufe kwalejoji 22 da ke aiki ba bisa ƙa’ida ba a sassa …
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita ce 1 ga watan Rabi’ul …
Mai Martaba Sarkin Sharifan Adamawa Sheikh Sharif Usman Adam Ya Nada Sharif Abba Aliyu Ayagi A Matsayin Maji Dadinsa. Nadin yazo bayan wata ziyara da …
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa reshen jihar Kano Ambassada Abdu Zango ya ce akwai sama da katin zabe 360,000 da har yanzu …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asara inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta ragu …
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan farantawa al’umma bayan bude fayil kyauta da rage kaso 50% cikin ayyukansu da suka …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabon tsarin tallafi domin rage farashin kuɗin wankin koda ga masu cutar koda a asibitocin tarayya da ke fadin kasar …
Hukumar EFCC ta sanya tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari, cikin jerin wadanda take sa ido a kansu saboda bincike kan …
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ’yan bindiga sun kashe mutane 13 a yayin sallar Asuba ranar Talata, a wani harin ramuwar gayya da …
Wata Tawagar masu motar Kurkura sun gudanar da zanga-zanga a bakin ofishin Karota dake Kofar Nassarawa a yau Talata. Yan ƙurƙurar sun tare hanyar dake …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta fara korar bakin haure 192 da aka same su da laifin damfara ta yanar gizo …