Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 193039 20826 1787250652841
Labarai

Takaitattun Labaran Halin Da Manchester United ke ciki gabanin wasan Premier League A Yau Alhamis 

Posted onAugust 20, 2026August 20, 2026

🔴Benjamin Šeško ya dawo atisaye kuma zai dawo cikin tawagar tun bayan wasansa na ƙarshe da Liverpool a watan Mayu. Matthijs de Ligt ba zai …

IMG 110040 20826 1787220056878
Labarai

Tsalle Ɗaya: Jami’an Hukumar DSS Sun Kama Jami’in Bogi Da Kayan Hukumarsu A Abuja

Posted onAugust 20, 2026

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta kama wani mutum, Moferewa Maiye, bisa zargin kwaikwayon jami’in hukumar da kuma amfani da kayan DSS wajen tsoratar …

IMG 095809 20826 1787216299364
Labarai

Shugaban Amurka ya yi barazanar saka takunkumin tattalin arziki kan duk kasar da ta yi kasuwanci da Iran

Posted onAugust 20, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar sanya tsattsauran takunkumin tattalin arziki kan duk wata ƙasa da ta yi hulɗar cinikayya da Iran. A wani …

IMG 20240221 102737
Labarai

Yadda Ta Ke Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Ta Wapa Dake Jihar Kano A Yau Laraba 

Posted onAugust 19, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

B7
Labarai

Da Dumi Duminsa: Gwamnati ta ayyana Ranar Alhamis a matsayin ranar hutu

Posted onAugust 19, 2026

Gwamnatin Jihar Legas ta ayyana Alhamis, 20 ga watan Agusta, 2026, a matsayin ranar hutun aiki domin bai wa mazauna jihar damar gudanar da bukukuwan …

IMG 142633 19826 1787146003076
Labarai

Wata Sabuwar: Hadaddiyar Daular Larabawa ta dakatar da mu’amalar kasuwanci da Kasar Iran

Posted onAugust 19, 2026August 19, 2026

Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, ta sanar da dakatar da dukkan harkokin kasuwanci, musayar cinikayya da mu’amalar kuɗi da Iran, har sai an sake ba da …

FB IMG 1787072160745
Labarai

Gwamnatin Kano, ta dakatar da wasu gine-ginen da aka yi su ba bisa ka’ida ba a jihar 

Posted onAugust 18, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da wasu gine-gine tare da rufe wasu da ta ce an gina su ba bisa ƙa’ida ba a sassa daban-daban …

FB IMG 1778588658214
Labarai

Gwamnatin Kano ta gargadi masu yin karin ruwa da ƙarin jini a Chemists na faɗin jihar.

Posted onAugust 18, 2026August 18, 2026

Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ce ta bayar da umarnin, inda ta ce shagunan sayar da magunguna ba …

IMG 20240221 102737
Labarai

Yadda  Ta Ke Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Ta Wapa Dake Jihar Kano

Posted onAugust 17, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 155742 31726 1785509879263
Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna

Posted onAugust 17, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa dake karamar hukumar Giwa Jihar Kaduna State  Najeriya Jiya Lahadi 16/08/2026 DAWA 1. Dawa Janjare — ₦41,000 …

IMG 140730 17826 1786972088040
Labarai

Iran ta sake sabon gargadi akan kasar Amurka da Isra’ila mai zafin gaske

Posted onAugust 17, 2026

Mataimakin shugaban harkokin siyasa na dakarun juyin juya halin Iran, Yadollah Javani, ya ce matakan da Iran ke ɗauka a yaƙin da ake yi a …

IMG 20260817 WA0158
Labarai

Ƙarshen Alewa: Dole Ne Tinubu Ya Sake Lissafi, Kada Wankin Hula Ya Kaishi Dare — Datti Assalafiy

Posted onAugust 17, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Dan siyasa Kuma Mai Sharhi Kan Al’amuran Yau Da Kullum Datti Assalafiy ya yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu …

FB IMG 1786891435063
Labarai

Hukumar Alhazan Jihar Kano ta Fitar Da Farashin Kuɗin Aikin Hajjin 2027 Da Lokacin Rufewa 

Posted onAugust 16, 2026
IMG 120245 16826 1786878190039
Labarai

Ademola Adeleke Na Jam’iyyar Accord Party Ya Sake Lashe Zaben Gwamnan Osun

Posted onAugust 16, 2026

Hukumar zabe ta Najeriya INEC ta ayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord Party a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Osun da aka gudanar …

IMG 20260815 WA1935
Labarai

Gwamna Adeleke Ya Ja Hankalin Tinubu Kan Barazanar Janye Tsaro A Cibiyoyin Tattara Sakamakon Zaben Osun

Posted onAugust 15, 2026

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya gargadi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan wasu barazanar tsaro da ake zargin za su iya shafar cibiyoyin tattara …

IMG 20260815 WA1936
Labarai

Rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya Ya Nuna Ana Samun Karancin Maza A Duniya.

Posted onAugust 15, 2026

Wani rahoton da Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ya yi ikirarin cewa ana samun ƙarancin maza a duniya, lamarin da ya haifar da ce-ce-ku-ce a kafafen …

FB IMG 1786817739364
Labarai

Tsalle Ɗaya: An kama wata ƴar ƙasar Chadi da ake nema kan zargin kisan kai a Kano

Posted onAugust 15, 2026

Rundunar ’yansandan Najeriya, ta hannun jami’an ƴansandan duniya INTERPOL na National Central Bureau (NCB), Abuja, ta kama wata ’yar ƙasar Chadi, Mahadijiria Abdoulaye, da hukumomin …

IMG 084519 15826 1786779933312
Labarai

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Kai Ziyarar Ba Zata Asibitin Kwararru Na Best Choice Dake Kano 

Posted onAugust 15, 2026August 15, 2026

Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar dubiya ne da kuma ganin yadda su kansu ma’aikatan asibitin suke kulawa da lafiyar al’ummar jihar Kano. …

IMG 233056 14826 1786746666776
Labarai

Yan Sandan Kano Sun Cafke Ƴan Fashi Su 5, Sun Kuma Kwato Bindiga da Harsasai 48 Tare Da Su

Posted onAugust 14, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta samu nasara wajen yaki da laifuka, bayan kama mutane biyar da ake zargi da fashi da makami …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’atu Babbar Rana

Posted onAugust 14, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

‹ 1 … 20 21 22 23 24 … 345 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab