Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1785937332672
Labarai

Bayan Nasarar Cin Darasin Lissafi Da Da Turanci WAEC ta riƙe sakamakon ɗalibai 167,486 kan zargin satar amsa

Posted onAugust 5, 2026

Daga cikin ɗaliban da suka samu Credit a Turanci da Lissafi, 558,883 maza ne, yayin da 641,631 mata ne. Gaba ɗaya, mata 997,267 ne suka …

IMG 012429 05826 1785889479335
Labarai

Gwamnatin Kano Tare Da Hadin Gwiwar Yan Sanda Sun Kama Wani Likitan Bogi Ya Tara Mutane Da Sunan Rabon Magunguna Marasa Inganci A Panshekara

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Kano Ta Kama Wani Likitan Bogi Wanda Ya tara daruruwan mutane a Sunan rrabon magunguna Marasa Inganci kuma yana karbe musu yan kudaden su …

IMG 221417 04826 1785878064811
Labarai

Gwamnatin Kano ta rushe wani gini da aka yi ba bisa ka’ida ba akan hanyar ruwa a Kofar Dukawuya

Posted onAugust 4, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta rushe wani gini da aka yi ba bisa ƙa’ida ba a kan hanyar ruwa da ke Kofar Dukawuya, bayan ƙorafin da …

IMG 140204 04826 1785848556241
Labarai

Wata Sabuwa: Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji

Posted onAugust 4, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku. Sakataren yaɗa labarai na majalisar dokokin …

FB IMG 1778588658214
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Amince Da Naɗin Sabbin Manyan Sakatariyar (Permanent Secretaries) da Sauya Wuraren Aikin Wasu

Posted onAugust 4, 2026August 4, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin sabbin manyan sakatariyar (Permanent Secretaries) guda goma sha tara (19) tare da sauya wuraren …

PXL 20260803 115504573
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana duk wata hada-hadar kasa a ciki da wajan kadarorinta wanda ya hada da makarantu, da Asibitoci da sauransu

Posted onAugust 3, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta haramta duk wata hada-hadar filaye a ciki da wajen kadarorinta, ciki har da makarantu, asibitoci da sauran wuraren gwamnati, domin kare …

IMG 20260803 WA0490
Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kama Wani Fitaccan Dan TikTok Namadina Tudun Wada Kan Zargin Kwadaitawa Matasa Aikata Zina Akan Aure

Posted onAugust 3, 2026

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama fitaccen ɗan TikTok, Namadina Tudun Wada, bisa zargin kwaɗaita matasa su fifita zina a kan aure ta hanyar …

FB IMG 1760882418240
Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onAugust 3, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 204705 02826 1785700032188
Labarai

Burinmu shi ne gina Kano mai tsari, mai tsafta, mai aminci da ci gaban al’ummarta

Posted onAugust 2, 2026August 2, 2026

“Ina tabbatar muku da cewa Gwamnatin Kano ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajan kawo karshen wannan ta’asa ta awon igiya” Gwamnan na …

FB IMG 1785677035618
Labarai

Ibtila’i: Wata Gobara ta tashi a filin jirgin sama na jihar Lagos

Posted onAugust 2, 2026

Wata gobara ta tashi a Terminal 2 na Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas a ranar Lahadi, kamar yadda hukumar kula da …

IMG 222626 01826 1785619594158
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Raba Filaye Ga Masu Taimakawa Gwamna SSR, SR, Da SA Sama da 2,500

Posted onAugust 1, 2026August 1, 2026

Gwamnatin Kano ta fara raba takardun filaye ga mataimaka na musamman g Gwamnan kusa Alh Abba Kabir Yusuf sama da 2,500, SR, SSR, SA, Kwamishinan …

IMG 093816 01826 1785573504452
Labarai

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da ranar da za ta fara gudanar da shirin Auren gata a jihar

Posted onAugust 1, 2026August 1, 2026

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da ranar Litinin, 3 ga Agustan 2026, ce za ta fara gudanar da shirin Auren gata Hakan na …

FB IMG 1765809781140
Labarai

Yan sanda sun kama mutum 10, da ceto yaro da aka sace a Unguwar Rimin Kebe Kano 

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ceto wani yaro mai shekaru tara, mai suna Ubaiyu Muhammad Sammani, da aka sace a unguwar Rimin Kebbe, tare …

FB IMG 1760882418240
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 155742 31726 1785509879263
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Daga Auwalu Tuhami Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Hukumar Giwa  dake Jihar Kaduna State  Najeriya a jiya Alhamis 30/07/2026 Hatsi …

FB IMG 1760790928482
Kotu, Labarai

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Amaryar da ta Kashe Mijinta Kwanaki Tara da Aurensu A kano

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Babbar Kotun Jihar Kano, karkashin jagorancin Mai Shari’a Maryam Ahmed Sabo, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Saudat Jibrin Farawa bayan ta same …

IMG 151140 22925 1758550322304
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta kama wasu dillalan bogi da ake zargi sayar da filayen gwamnati ba bisa ka’ida ba

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane da ake zargi da sayar da filayen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba, tare da jaddada cewa …

FB IMG 1778588658214
Labarai, Lafiya

Da Dumi Duminsa: Gwamnatin Kano ta bada umarnin Rufe Wasu asibitoci

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta karkashin ma’aikatar lafiya, ta umarci hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu PHIMA, da ta kulle dukkan wani asibitin kudi da …

FB IMG 1760882418240
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20260730 WA0896
Labarai, Noma

Yadda Ƙudirin Bunƙasa Noma na Magumeri Ke Dawo Da Fata ga Manoma

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

Daga Aliyu Mohammed Tong A mafi yawan ƙauyukan Najeriya, noma shine ginshiƙin rayuwar al’umma, domin yana ciyar da iyalai, yana ƙarfafa tattalin arzikin yankuna, tare …

Posts pagination

‹ 1 … 22 23 24 25 26 … 345 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab