Allah ya yiwa Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji rasuwa da safen nan, a Birnin Abuja. Za’a a sanar da lokacin jana’izar sa nan gaba kaɗan …
Allah ya yiwa Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji rasuwa da safen nan, a Birnin Abuja. Za’a a sanar da lokacin jana’izar sa nan gaba kaɗan …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da ware Naira biliyan 46 domin gyara manyan hanyoyin sauka da tashin jiragen sama (runways) na Mallam Aminu Kano International …
Shugaban Kwamitin Haɗin Gwiwa na Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Haramtattun Ƙwayoyi, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, ya yi kira ga ’yan …
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta soke hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na umartar Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta …
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta a wani otal da ke unguwar …
Gadar dai ta shafe fiye da shekaru hamsin al’ummar yankin da makiyaya na amfanar ta, yayin tsallaka babban titin domin kauce wa faruwar hatsari. Daukar …
…Wajibi a cusawa yan Najeriya son kasarsu domin da yawa basu san alherinta da amfanita ba… Malam Ibrahim Khalil ya bayyana haka yayin wata karramawa …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya samu babbar Kyautar Jagoranci ta Ƙasa da Ƙasa a Fannin Ilimi da Inganta Karatu (International Literacy and Learning …
Daga Aminu Bala Madobi Mahangar Cigaban Najeriya A Ina Ya Maƙale? Ina Gizo Ke Saƙar? Kuɗin ƙasar Iran na daga cikin kuɗaɗen ƙasashe da suka …
Shugaban ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin, ya yi murabus daga muƙaminsa saboda matsanancin rashin lafiya, lamarin da ya kawo ƙarshen wa’adinsa na shekaru biyar kafin lokacin …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci likitoci da sauran ƙwararrun ma’aikatan lafiya na Najeriya da ke zaune a ƙasashen waje su dawo gida domin …
Honourable Grand Kadi na Shari’a Court of Appeal, Kano State, Dr. Tijjani Yusuf Yakasai, ya amince da samar da tsarin da zai bai wa kotuna …
Ƙungiyar WAZOBIA Dake Rajin Sasanta Rikice-Rikice, Da Inganta Zaman Lafiya da Wayar da Kai wato WAZOBIA Conflict Resolution and Peace Advocacy Initiative (WACORPAI) tare da …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitin haɗin gwiwa na hukumomi da dama domin yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi tare da sanya …
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Burgu, Ƙaramar Hukumar Shani, Jihar Borno Najeriya Hatsi da Kayan Gona – Farar Masara Toliya — ₦35,000 zuwa …
Muzambilu Ado, Darakta mai rikon mukamin Sashen Hulda da ‘Yan Jaridu da Kididdiga a Kotun Daukaka Kara ta Shari’a ta Jihar Kano, ya shigar da …
An samu rikici tsakanin wani jami’in Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) da wani direban mota kirar Golf a yankin Kankare, kusa da Janguza, …
Hukumar Hisbah ta Ƙaramar Hukumar Katsina ta sanar da haramta yin zance a bainar jama’a bayan ƙarfe 10:00 na dare a faɗin ƙaramar hukumar, tare …
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin cewa jihohi 14 na ƙasar na iya fuskantar ambaliyar ruwa tsakanin ranakun 14 zuwa 20 ga …